The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar shari’a a Iran, ta sanar da shahadar wasu manyan alkalai guda biyu na kasar a wani harin ta’addanci da aka kai musu a cikin kotun kolin kasar dake Tehran.
Shugabannin kasashen Iran da Rasha sun rattaba hannu kan cikakkiyar yarjejeniyar hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare ta dogon lokaci. Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian da takwaransa na Rasha Vladimir Putin
Majalisar Dinkin Duniya, ta bukaci Isra’ila data fice daga yankin Lebanon ba tare da wani bata lokaci ba. Mataimakin Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya kan ayyukan wanzar da zaman lafiya
Ma’aikatar shari’a a Iran, ta sanar da shahadar wasu manyan alkalai guda biyu na kasar
Shugabannin kasashen Iran da Rasha sun rattaba hannu kan cikakkiyar yarjejeniyar hadin gwiwa bisa manyan
Majalisar Dinkin Duniya, ta bukaci Isra’ila data fice daga yankin Lebanon ba tare da wani
Kasar Qatar ta sanar da cewa yarjejeniyar tsagaita bude wuta da aka cimma a baya-bayan
Gwamnatin kasar Saliyo ta bukaci jakadan kasar a Guinea ya dawo gida bayan da aka
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da
Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Afganistan ta bada sanarwan cewa kasar Iran ce a gaba da dukkan kasashen makobta da kasar Afganisatan wacce tafi shigo da kayakinta cikin kasar a shekara
Hukumar birnin istambul ta bada sanarwan dakatar da Akram Imamoglu daga matsayinsa na magajin garin birnin Istambul na wucin gadi, har zuwa lokacinda za'a tabbatar da kubutarsa daga abubuwan da
Kasar Rasha ta bayyana cewa dole Moscow da Beijing su shiga shawarwarin tattaunawar nukiliya da Iran. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta bayyana cewa,