Gwamnatin ta Amurka tana tsananta tsaro a kan iyakokinta da kuma cikin gida a karkashin shirin ranstar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa da za a yi a ranar Litinin mai zuwa.
A garin El- Paso dake jihar Taxes dake kan iyaka, an kafa shingen karfe a karkashin matakan tsaron da ake dauka.