Iran : Pezeshkian Ya Mika Sakon Taya Murna Ga Joseph Aoun

Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya mika sakon taya murna ga Joseph Aoun kan zaben da aka yi masa a matsayin shugaban kasar Labanon, yana mai bayyana aniyar Tehran na kara karfafa hadin gwiwa da huldar da ke tsakaninta da Beirut. Shugaba Pezeshkian ya rubuta a cikin sakon taya murnarsa cewa “Gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta […]

Iran Ta Yi Tir Da Hare-haren Amurka Da Birtaniya Kan Yemen

Iran ta yi Allah wadai da hare-haren wuce gona da iri na kawancen Amurka da Birtaniya kan kasar Yemen. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaei ya yi kakkausar suka kan hare-haren da Amurka da Birtaniya da Isra’ila suka kai kan lardunan Sanaa, Al-Hudaydah da Amran na kasar Yemen. A cikin wata sanarwa, Baghaei […]

OIC Ta Yi Tir Da Taswirar Da Isra’ila Ta Buga Mamaye Da Yammacin Kogin Jordan

Kungiyar Hadin Kan Islama (OIC) ta yi Allah wadai ta yi Allah wadai da taswirar da Isra’ila ta buga mamaye da yammacin Kogin Jordandawasu muhimman sassan Lebanon, da Siriya. Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto dga wata sanarwar manema labarai da kungiyar ta OIC ta fitar a jiya Juma’a, inda ta yi Allah wadai da […]

Faransa Ta Mika Wa Chadi Sansanin Sojin Abéché

A kasar Chadi, yau Asabar ne ake san ran Faransa zata mikawa hukumomin kasar  sansanin sojin Abéché. Birnin na uku mafi yawan jama’a a kasar ya sha wahala a lokacin mulkin mallaka na Faransa, wanda ya sanya mazauna birnin ke matukar farin ciki da ganin ficewar sojojin Faransa. Matakin dai na daga cikin tsarin aiwatar […]

MDD : Dole Ne Poland Ta Kama Netanyahu Idan Ya Sanya Kafa Kasar

Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman Francesca Albanese ta yi kira ga Poland da ta mutunta ka’idojin duniya ta hanyar kame firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu idan ya sanya kafa kasar. Kalaman na Albanese wani martani ne ga kasar Poland da tun farko ta yi Allah wadai da kasar Mongoliya saboda gazawarta na cafke shugaban kasar […]

An Zargi Kasar Faransa Da Hannu A Kokarin Juyin Mulki A Kasar Chadi

Masana sun bayyana cewa: Kasar Faransa tana da hannu a shirya  makarkashiyar kifar da gwamnatin Chadi Hari da makami da aka kai kan fadar shugaban kasar Chadi da yammacin Larabar da ta gabata, gwamnatin kasar ta bayyana cewa: harin ya yi sanadin mutuwar ‘yan ta’adda 18 tare da raunata wasu 6 na daban da ake […]