The latest news and topic in this categories.
Dakarun rundunar gwgawaraya ta “Kudus” reshen kungiyar Jihadul-Islami sun sanar da kai hari akan motoci da dama na sojojin mamaya. Rundunar ta “Kudus” ta fitar da wani faifen bidiyo da
Kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran din Janar Husaini Salami wanda ya gabatar da jawabi a wurin babbar taron kasa na masu ziyarar wuraren yaki a Abadan
Shugaban kasar ta Ghana John Dramani Mahama wanda bai dade da saba layar kama aiki ba, ya sanar da sunayen wadanda za su jagoranci harkokin tattalin arzikin kasar da su
Dakarun rundunar gwgawaraya ta “Kudus” reshen kungiyar Jihadul-Islami sun sanar da kai hari akan motoci
Kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran din Janar Husaini Salami wanda ya
Shugaban kasar ta Ghana John Dramani Mahama wanda bai dade da saba layar kama aiki
Kakakin sojan kasar Yemen Janar Yahya Sari ya sanar a yau Juma’a cewa, a cikin
Kafafen watsa labarun HKI sun sanar da kai hare-hare har sau 20 akan Sanaa da
Rahotanni da suke fitowa daga kasar ta Bangaladesh sun ce, a jiya Laraba da marece ne wasu dalibai da sauran mutanen gari sun ka cinna wuta a cikin gidaje masu
Sanarwar sojojin na mamaya ta kuma ce, biyu daga cikinsu suna da mukamai da suke a karkashin bataliyar rundunar Gulani ta 51. Sojojin HKI sun sanar da cewa a Yau
Mataimakin shugaban kasar Iran Muhamamd Riza Arif ya bayyana cewa, A halin yanzu ba ya cikin shirin gwamnatin Iran yin ganawa a tsakanin shugaban kasa Mas’ud Fizishkiyan da takwaransa na
Kasashen larabawa masu kawance da Amurka sun kasance a sahun gaba wajen mayarwa da shugaban kasar Amurkan martani, bayan da ya bayyana cewa kasarsa za ta shimfida ikonta a Gaza,
Kungiyar M 23 mai samun goyon bayan Rwanda ta kara samun gindin zama a gabashin kasar DRC, duk da cewa ta sanar da tsagaita wutar yaki ta gefe daya a
Sojojin HKI sun sanar da cewa a Yau Alhamis biyu daga cikinsu sun halaka, yayin da wasu 8 su ka jikkata sanadiyyar abinda su ka kira faduwar injin daukar abubuwa