Duniya Na Taya Sabon Shugaban Lebanon Murna

Kasashen duniya sun fara aikewa da sakon taya Lebanon murna kan samun sabon shugaban kasa. Faransa ta aike da sakon taya murna ga Joseph Aoun, wanda aka zaba a matsayin shugaban kasar, a wani lokaci mai matukar muhimmanci ga makomar kasar, a cewar ma’aikatar harkokin wajen kasar. A cikin wata sanarwa da Quai d’Orsay ta […]

Kura Ta Lafa A Birnin N’Djamena Na Kasar Chadi

Rahotanni daga Chadi na cewa kura ta fara lafawa a N’Djamena, babban birnin kasar, bayan da jami’an tsaro suka dakile wani hari a fadar gwanatin kasar cikin daren da ya gabata. Kakakin gwamnatin kasar, Abderaman Koulamallah ya ce sojojin kasar sun kashe mutum 18 daga cikin maharan tare da kama shida dada cikinsu, yayin da […]

Pezeshkian: Iran Na Goyan Bayan Zaman Lafiya A yankin

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana bayan zaman lafiya da kwanciyar hankali da tsaro ga daukacin yankin, yana mai cewa makwabciyarta Iraki tana samun kwanciyar hankali da farfardowa bayan fatattakar ‘yan ta’addar Daesh. Pezeshkian na magana ne bayan ganawarsa da firaministan Iraki Mohammed Shi’a al-Sudani a Tehran babban birnin […]

UNICEF : Yara 74 Isra’ila ta Kashe A Gaza A Makon Farko Na 2025

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanar da cewa akalla yara 74 ne aka kashe a rikicin da Isra’ila ta yi a zirin Gaza a makon farko na shekarar 2025, wanda abun bakin ciki ne a fara sabuwar shekara ga kananan yara a yankin da aka yi wa kawanya. A […]

Lebanon : An Zabi Janar Joseph Aoun A Matsayin Shugaban Kasa

An zabi babban hafsan Sojin Labanon, Joseph Aoun a matsayin shugaban kasar.   Aoun ya samu kuri’u 99 daga cikin 128 na majalisar dokokin kasar Lebanon, tare da goyon bayan bangarori daban-daban na siyasa ciki har da ‘yan majalisar Hizbullah da abokan hamayyarsu. Zaben nasa ya kawo karshen rashin shugabanci na tsawon lokaci wanda ya […]

An Kai Hari da Makamai Akan Fadar Shugaban Kasar Chadi

Rahotanni da suke fitowa daga kasar Chadi sun ce mutane 19 sun rasa rayukansu sanadiyyar wani hari da aka kai da makamai a fadar shugaban kasar a birnin N’Djamena. Majiyar gwamnatin kasar ta ce mutane 19 ne su ka kai harin, amma tuni an kasha 18 daga cikinsu, sai kuma wani jami’intsaro daya da ya […]

Isra’ila Ta Fara Tattauna Yadda Za A Ksa Syria Zuwa Kananen Kasashe

Kutsen Isra'ila

Jaridar “Isra’ila Home” ta buga rahoton da yake cewa Tel Aviv ta fara tattauna hanyar da za a kafa kwamitin na kasa da kasa wanda zai karkatsa Syria zuwa kananan kasashe. Jaridar ta ce ana yin wannan tattaunawar ne a asirce amma kuma da akwai jin tsoron cewa watakila wannan tunanin ba zai sami karbuwa […]

Iran Zata Hada Kai Don Yaki Da Ayyukan  Ta’addanci A Yankin Kudancin Asiya

Shugaban kasar Iran a wani jawabin hadin giwa da firay ministan kasar Iraki wanda ya kawo ziyara kasar Iran na kwana guda a jiya Laraba a nan Tehran, sun jaddada bukatar aiki tare da a yaki da ayyukan ta’adanci a kasar da kuma da kuma karfafa dangantakar tattalin arzikin kasashen biyu daga ciki har da […]

Iran Da E3 Suna Ci Gaba Da Tattaunawa Kafin Taron JCPOA Na Gaba A Birnin Geneva

Wani jami’in kungiyar tarayyar Turai wanda baya son a fadi sunansa, yace kungiyar tana ci gaba da tattaunawa da Iran kan shirin Nukliyar kasar kafin taron yarjeniyar JCPO wanda za’a gudanar a nan gaba a birnin Geneva na kasar Austria. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Kazen GharibAbabadi mataimakin ministan harkokin wajen […]

Mutane 11 Ne Aka Kashe Sannan Aka Kona Gidaje 31 A Rikicin Kabilanci A Jihar Jigawa

Akalla mutane 11 ne suka rasa rayukansu sannan aka kona gidaje har 31 sanadiyyar rikicin kabilanci a garuruwan Jahun da Gululuha na karamar hukumar Miga a jihar Jigawa na tarayyar Najeriya. Jaridar Daily Trust ta najeriya ta bayyana cewa al-amarin ya faru ne a ranar Jumma’an da ta gabata, kuma Sulaiman Abubakar Jahun daya daga […]