The latest news and topic in this categories.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da shirin gwajin wasu sabbin na'urorin tsaron sararin samaniya a matsayin wani bangare na karfafa matakan sojinta Kwamandan hedikwatar tsaron sama ta hadin gwiwa
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa; Barazana ga cibiyoyin nukiliyar Iran keta yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya ce Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i, yayin da yake
Falasdinawa 14 ne suka yi shahada a wani luguden wuta ta sama da sojojin mamayar Isra'ila ta yi kan yankuna da dama na Zirin Gaza Sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya suna
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da shirin gwajin wasu sabbin na'urorin tsaron sararin samaniya
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa; Barazana ga cibiyoyin nukiliyar Iran keta yarjejeniyar
Falasdinawa 14 ne suka yi shahada a wani luguden wuta ta sama da sojojin mamayar
Yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida uku 3 ne suka halaka kuma wasu fiye da 10
Kwamitin Sulhun Majalisar Dinkin Duniya zai tattauna halin da ake ciki a Sudan musamman batun
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai