The latest news and topic in this categories.
Rundunar Sojin Mali ta sanar da cewa dakarunta sun kama wasu mutum biyu, inda daya daga cikinsu jagora ne a wata kungiyar ‘yan ta'adda a yankin Sahel. A wata sanarwa
Iran ta yi gargadin cewa sabon harin da Amurka da Birtaniya suka kai kan kasar Yemen zai kara haifar da “rashin tsaro da rashin zaman lafiya” a yankin yammacin Asiya.
Yemen ta tabbatar da sake harba wabi makami mai linzami mai gudun tsiya kan Isra’ila. Da yake sanar da hakan Birgediya Janar Yahya Saree, kakakin rundunar sojin kasar, ya sanar
Rundunar Sojin Mali ta sanar da cewa dakarunta sun kama wasu mutum biyu, inda daya
Iran ta yi gargadin cewa sabon harin da Amurka da Birtaniya suka kai kan kasar
Yemen ta tabbatar da sake harba wabi makami mai linzami mai gudun tsiya kan Isra’ila.
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinawa ta ce kisan kiyashin da Isra'ila ta yi a Zirin Gaza
Kafafen watsa labarun Pakistan sun bayar da labarin cewa, wani dan kunar bakin wake a
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai