The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya girmama ma’aikatan kiwon lafiya a birnin Mashahd ya bayyana cewa; Tsarin kiwon lafiya da ake da shi a Iran,musamman a fagen kiwon lafiya
A yau Alhamis sojojin mamayar HKI sun cigaba da kutsawa cikin yankunan kasar Syria da su ka hada da babbar madatsar ruwan kasar a yankin kunaidara. Wannan yana nuni da
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 454, HKI tana cigaba da yi wa Falasdinawa kisan kiyashi, inda a yau ta kai hari akan hemar da ‘yan gudun
Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya girmama ma’aikatan kiwon lafiya a birnin Mashahd ya
A yau Alhamis sojojin mamayar HKI sun cigaba da kutsawa cikin yankunan kasar Syria da
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 454, HKI tana cigaba da yi
Mahukuntan kasar ta Amurka sun bayyana wanda ya take mutane da mota ya kuma kashe
Dubun dubatar mutane ne da su ka fito daga yankunan Iran mabanbanta ne su ka
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai