The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran ya taya Fafaroma Francis shugaban darikar Catholika ta mabiyar addinin Kiristan murnar zagayowar Kirsimeti Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian, a cikin wata wasika da ya aikewa Paparoma
Sojojin Yemen sun kai hari kan garin Jaffa na haramtacciyar kasar Isra'ila da makami mai linzami Sojojin kasar Yemen sun sanar da cewa: Sun kai hari da makami mai linzami
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da kutsawa cikin yankunan Quneitra na kasar Siriya Gidan talabijin na kasar Siriya ya watsa rahoton cewa: Bayan kara mamaye wasu yankunan da sojojin
Shugaban kasar Iran ya taya Fafaroma Francis shugaban darikar Catholika ta mabiyar addinin Kiristan murnar
Sojojin Yemen sun kai hari kan garin Jaffa na haramtacciyar kasar Isra'ila da makami mai
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da kutsawa cikin yankunan Quneitra na kasar Siriya Gidan
Sojojin mamayar Isra'ila sun yi furuci da cewa: Kwamandan sojinsu na bataliyar Manshiya da ke
An gwabza kazamin fada tsakanin sojojin Sudan da Dakarun Kai Daukin Gaggawa a birnin Khartoum
Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya na neman shaidu kan halin da ake ciki a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo. Matakin zai shafi irin ta’asar da aka aikata daga ranar 1
Gwamnatin Iran ta bayyana cewa duk wata matsin lamba kan kasar ta Donald Trump za ta cutura. Iran dai ta caccaki matakin da shugaban AMurka ya dauka ind aya sanya
Gwamnatin kasar Argentina ta sanar da ficewarta daga hukumar lafiya ta duniya WHO. Mai magana da yawun shugaban kasar Manuel Adorni ya fadawa taron manema labarai cewa, shugaban kasar Javier
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa : Gabadayen Falastinu tun daga kogi har zuwa teku ta al'ummar Falasdinawa ce. Jagoran ya jaddada
Ministan tsaron Isra'ila, Isra'ila Katz ya umarci sojojin gwamnatin kasar da su shirya wani shiri na "ficewar" Falasdinawa daga zirin Gaza. Umarnin Katz ya biyo bayan shawarar Shugaba Donald Trump
Rahotanni da suke fitowa daga kasar ta Bangaladesh sun ce, a jiya Laraba da marece ne wasu dalibai da sauran mutanen gari sun ka cinna wuta a cikin gidaje masu