The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi watsi da ikirarin da ake yi na cewa Iran ta yi hasarar abin da ya kira ‘yan
Kafofin yada labaren Isra’ila sun rawaito cewa kasar ta gaza wajen tunkarar hare-haren makamai masu linzami da suke fitowa daga kasar Yemen. Kafar yada labaran Isra’ila ta "Maariv" ta jaddada
Gwamnatin Gaza ta bukaci Hukumar Lafiya ta Duniya da ta gaggauta tura tawaga don kare Asibitin Kamal Adwan da ma’aikatansa da marasa lafiya da Falasdinawa da suka rasa muhallansu daga
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi watsi da
Kafofin yada labaren Isra’ila sun rawaito cewa kasar ta gaza wajen tunkarar hare-haren makamai masu
Gwamnatin Gaza ta bukaci Hukumar Lafiya ta Duniya da ta gaggauta tura tawaga don kare
Kasar Pakistan ta ce ba zatayi watsi da da shirinta na nukiliya ba sakamakon barazanar
Wani bayuhude dan share wuri zauna ya halaka a yayinda wasu 30 sun ji rauni
Ministan yaki na HKI Israel Kant ya umurci jami'an gwamnatin kasar su fidda wani tsari wanda zai bawa falasdinawa damar ficewa daga yankin Gaza a radin kansu. Tashar talabijin ta
Babban kwamandan dakarun IRGC na kasar Iran Burgediya Janar Hussain Salami ya bayyana cewa a dai dai lokacinda manya-manyan kasashen duniya suke amfani da takunkuman tattalin arziki, mafi muni a
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiya ya bayyana cewa juyin juya halin musulunci a nan Iran ya zo ne da sakon zaman lafiya ga dukkan kasashen duniuya, don haka ne ta
Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya na neman shaidu kan halin da ake ciki a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo. Matakin zai shafi irin ta’asar da aka aikata daga ranar 1
Gwamnatin Iran ta bayyana cewa duk wata matsin lamba kan kasar ta Donald Trump za ta cutura. Iran dai ta caccaki matakin da shugaban AMurka ya dauka ind aya sanya
Gwamnatin kasar Argentina ta sanar da ficewarta daga hukumar lafiya ta duniya WHO. Mai magana da yawun shugaban kasar Manuel Adorni ya fadawa taron manema labarai cewa, shugaban kasar Javier