The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma,
Sojojin HKI sun kai falasdinawa 38 ga shahada a cikin sa'o'i 24 da suka gabata a yayinda wasu 203 suka je rauni a zirin Gaza. Kamfanin dillancin labaran IRNA na
Muhammad Al-Huthi, mamba a kwamitin siyasa na kasar Yamen ya bayyana cewa, kasarsa a shirye take ta fuskanci duk wani irin hare-haren da za'a kawo wa kasar daga waje, musamman
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Sojojin HKI sun kai falasdinawa 38 ga shahada a cikin sa'o'i 24 da suka gabata
Muhammad Al-Huthi, mamba a kwamitin siyasa na kasar Yamen ya bayyana cewa, kasarsa a shirye
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran, Kazem Gharibabadi, ya ce, wata maganar da shugaban hukumar
Jakadan kasar Iran a MDD Amir Sa'eid Iravani ya kara jaddadawa kasashen turai 3 da
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai