Nijar Ta Cika Shekaru 66 Da Zama Jamhuriya

Yau 18 ga watan Disamban 2024, Nijar ke bikin cika shekaru 66 da zama jamhuriya. Albarkacin wannan rana ce, shugaban kwamitin ceton kasa na CNSP,

Yau 18 ga watan Disamban 2024, Nijar ke bikin cika shekaru 66 da zama jamhuriya.

Albarkacin wannan rana ce, shugaban kwamitin ceton kasa na CNSP, kuma shugaban kasa Abdourahamane Tiani ya isar da jawabi zuwa ga ’yan kasar Nijar a jajibirin bikin wannan rana.

shugaban ya tabo batutuwa da dama da suka shafi halin da kasar ke ciki dama kalubalen da ke fuskantan na ciki da waje.

Birgediya Janar Tiani ya bukaci ‘yan Nijar da su kasance masu hadin kai da jajircewa wajen samar wa kasar makoma mai kyau..

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments