The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana cewa; Amurka da Isra’ila da kawayensu suna kuskure idan suna zaton cewa an kawo karshen gwagwarmaya baki
A jiya Litinin Wasu ‘Yan Majalisar Dokokin Birtaniya sun yi kira da kasar tasu ta dakatar da kai wa Isra’ila makamai adaidai lokacin da yanayi yake kara tsanani a Gaza.
Rahotannin da suke fitowa daga Gaza sun ambaci cewa hare-haren na sojojin mamaya sun yi sanadiyyar shahadar Falasdinawa 31 da kuma jikkata wasu 79. Ma’aikatar kiwon lafiyar Falasdinu ta ambaci
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana cewa; Amurka
A jiya Litinin Wasu ‘Yan Majalisar Dokokin Birtaniya sun yi kira da kasar tasu ta
Rahotannin da suke fitowa daga Gaza sun ambaci cewa hare-haren na sojojin mamaya sun yi
Hkumar da take fada da cin hanci da rasahawa da kuma yi wa tattalin arzikin
Assalamu alaikum masu sauraro, sharhin bayan labarammu na yau zai yi magana danagne da "karuwai
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai