The latest news and topic in this categories.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin Amurka ta fito fili tana goyon bayan ta'addancin da yahudawan sahayoniyya suke aikatawa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasir Kan'ani
Memba a Majalisar Fayyace Masalahar Tsarin Musulunci ta kasar Iran ya bayyana cewa: Matakan da Iran zata dauka wajen mayar da martani kan haramtacciyar kasar Isra'ila zasu kasance wadanda aka
Kungiyar Hizbullah ta kai hare-haren daukan fansa kan sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila da suka kai farmaki kan kwarin Beqaa da ke gabashin kasar Labanon Mayakan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin Amurka ta fito fili tana goyon
Memba a Majalisar Fayyace Masalahar Tsarin Musulunci ta kasar Iran ya bayyana cewa: Matakan da
Kungiyar Hizbullah ta kai hare-haren daukan fansa kan sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila da suka kai
Likitocin Amurka da suka dawo daga Gaza sun ba da labarin munanan al'amuran kisan kiyashi
Ambaliyar ruwa ta lashe rayukan mutane fiye da 50 a yankin Tibesti da ke arewacin
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Damascus babban birnin kasar Siriya bayan wani ziyara mai muhimmnci da ya kai kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Presstv a
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Yvan Gil ya bukaci kasashen duniya musamman Iran da sauran kasshen larabawa su hada kai don kafa kawance wacce zata kawo karshen kissan kiyashin da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a