Musawi: Shugaban Kasa Yana Da Babban Rawan Da Yake Takewa A Harkokin Tsaron JMI

Babban kwamandan sojoji kasa JMI ya bayyana cewa shugaban kasa yana da babban rawan da zai taka a wajen tabbatar da tsaron kasa tun da shine shugaban majalisar koli ta tsaronkasa. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS ya nakalto Baban kwamandan sojojin kasa na JMI Sayyid AbdurrahimMusawi yana fadar haka a wata tattaunawa da IRIB NEWS dangane […]

Iran Ta Zama Zakara A Gasar Tekwando Ta Kasa Da Kasa

Tawagar yan wasan tekwando na maza daga kasar Iran sun zama zakara a gasar tekwando ta kasa da kasa wanda ke gudana a halin yanzu a garin Chonchun na kasar Korea ta kudu. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS ya bayyana cewa tawagar yan wasa daga kasashen 5 ne suka halarci gasar tekeando ta wannan shekarar ta […]

Yemen: Dakarun Ansarullah Sun Kaddamar Hare-Hare Kan Jiragen Ruwan Amurka Da Na Burtaniya

Dakarun Ansarullah ta kai hari kan dakarun soji da na kasuwanci na Amurka, Biritaniya da masu goyon bayan gwamnatin sahyoniyawa da makamai masu linzami iri-iri da jirage marasa matuka. Al’ummar kasar Yemen sun bayyana goyon bayansu a fili ga gwagwarmayar Falasdinu da Isra’ila tun bayan da gwamnatin kasar ta kaddamar da mummunan yakinta a Gaza […]

An Kafa Sabuwar Majalisar Ministoci A Kasar Afirka Ta Kudu

Jam’iyyar African National Congress, wadda take mulki a ƙasar tun 1994, ta samu ministoci 20 daga cikin 32, waɗanda suka haɗa da ministocin harkokin waje, da kuɗi da tsaro, da shari’a da ‘yan sanda. Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya ƙaddamar da gwamnatinsa ta haɗaka ranar Lahadi inda ‘yan adawa suka samu ministoci 12 […]

Isra’ila Tana Barazanar Kaiwa Kasar Lebanon Harin Soji

Masu shiga tsakani daga Amurka, Turai da ƙasashen Larabawa sun ƙara ƙaimi wajen ganin an kauce wa shiga gagarumin yaƙi tsakanin Isra’ila da mayaƙan Hezbollah na ƙasar Lebanon waɗanda ke samun goyon bayan Iran, suna masu fargabar watsuwarsa zuwa sauran sassan Gabas ta Tsakiya kamar yadda aka yi hasashe watanni da dama da suka wuce. […]

Al’ummar Gaza na cikin Mawuyacin Hali na Rashin Kayan Bukatar Rayuwa

Ma’aikatar Lafiya ta Gaza ta yi gargaɗi kan cewa asibitocin birnin za su daina aiki na da sa’o’i 48 sakamakon rashin man fetur. A wata sanarwa da ma’aikatar ta fitar, ta yi gargaɗi kan cewa “sauran asibitoci da cibiyoyin lafiya da cibiyiyoyin samar da oxygen za su daina aiki nan da sa’i’o’i 48.” Ma’aikatar ta […]

Haramtacciyar Kasar Isra’ila Tana Amfani Da Makamai Masu Guba Kan Falasdinawa

Rahotonni sun bankado yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila take yin amfani da muggan makamai masu guba wajen kashe yaran Falasdinawa Rahotonni da kwararru suka bankado sun tabbatar da cewa: Gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila tana yin amfani da hanyoyi daban-daban wajen kashe al’ummar Falasdinu a Zirin Gaza, ciki har da amfani da muggan makamai masu […]

Al’ummar Tunusiya Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Korar Jakadan Amurka Daga Kasarsu

Masu zanga-zanga sun taru a gaban ofishin jakadancin Amurka da ke Tunisiya suna bukatar a kori jakadanta daga kasarsu Rahotonni sun bayyana cewa: An shirya wata gagarumar zanga-zanga a kasar Tunusiya a jiya Lahadi, a gaban ofishin jakadancin Amurka, domin nuna goyon baya ga al’ummar Gaza da kuma yin tofin Allah tsine kan zaluncin gwamnatin […]