The latest news and topic in this categories.
Mahukuntan kasar ta Amurka sun bayyana wanda ya take mutane da mota ya kuma kashe 15 daga cikinsu da cewa sunansa Shamsuddin Jabbar, kuma tsohon sojan Amurka ne. Bugu da
Rahotanni sun bayyana cewa da safiyar yau Litinin dubban daruruwan Alummar kasar Nejar ne suka yi zanga-zangar a gaban sansanin sojojin Amurka dake arewacin kasar kuma sun yi ta rera
Mahukuntan kasar ta Amurka sun bayyana wanda ya take mutane da mota ya kuma kashe
Rahotanni sun bayyana cewa da safiyar yau Litinin dubban daruruwan Alummar kasar Nejar ne suka
Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar Turai sun ce, tsagaita bude wuta nan take a Gaza ya zama dole. Da yake magana a wani taron kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya,
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanar da cewa, yara a Gaza suna fuskantar matsakar kwakwalwa da ba a taba ganin irinsa ba a kan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.