The latest news and topic in this categories.
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Kasar Koriya ta Arewa a karon farko ta baje hotunan cibiyar tache makamashin Uranium na kasar, tare da nuna shugaba Kim Jong-Un na kasar yana zagayawa a cikin masana'antar ana
Jakadan kasar Rasha a Tehran ya bayyana cewa kasashen yamma ba a shirye suke su bude tattaunawa ta gaskiya da kasar Iran a kan shirinta na makamashin nukliya ba. Tashar
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta
Kasar Koriya ta Arewa a karon farko ta baje hotunan cibiyar tache makamashin Uranium na
Jakadan kasar Rasha a Tehran ya bayyana cewa kasashen yamma ba a shirye suke su
Jakadan kasar Iran a cibiyoyin MDD da suke Vienna ya bayyana cewa kasahen uku, wato
Jakadun kasashen Rasha da Iran sunn gudanar da taro a birninn Vienna inda suka tattauna
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arakci ya isa birnin Doha na kasar Katar domin halartar taron da zai hada kasashen Turkiya, Rasha da mai masaukin baki Katar. Taron na
A daidai lokacin da yakin Gaza yake cika kwanaki 428 HKI tana cigaba da tafka kisan kiyashi akan al’ummar Falasdinu. Majiyar asibiti ta fada wa manema labaru cewa HKI ta
Da marecen jiya Alhamis ne dai sojojin na Syria su ka sanar da sake zubin jan dagar da su ka yi a tsakiyar Humah domin kare rayukan fararen hula bayan
Rundunar sojan kasar Syria ta karyata labarun da ake watsawa na cewa ta janye daga garin Hums, tana mai tabbatar da cewa tana kai hare-hare zuwa garuruwan Darul-Kabirah, Tambisiyyah da
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin