JMI ta bude baje kolin kayakin aikin likita da kuma magunguna da ta samar tare da amfani da fasahar Nukliya karo na 26 a birnin Tabriz babban birnin Lardan Arzadbaijan ta gabas. Da ke arewa maso yammaci kasar.
Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa kwararru a ayyukan likitanci, sun halarci bijin don ganewa idanunsu sabbin kayakin aiki da kuma magunguna da JMI ta samar a fagen ayyukan likitan ci tare da amfani da fasahar Nukliya.
JMI ce na ukku a duniya a fagen amfani da fasahar Nukliya don jinya cututtuka masu wahalar warkewa a duniya. Daga ciki har da cutar daji wato Cancer daban daban.
Labarin ya kara da cewa JMI ta zama kasa na 3 a duniya, sannan ta samar da magunguna wadanda ake kira radiopharmaceuticals, har nau’I 70, kuma tana da asbitoci da dakunan shan magini har 6500 a kasar wadan da suke amfani da su a kasar ya zuwa yanzu.
Mehr News ya nakalto mataimakin shugaban kasa a bangaren fasahar da ilmi yana cewa iran ce kasa ta farko a yankin dangane da fasahar Nukliya da kuma amfani da shi. Banda wadatar da asbitoci 230 da kuma wasu cibiyoyin bada magani a kasar, Iran tan saida magungunan zuwa kasashe 15. Sannan tana samun kudaden shiga wadanda suka kai dalar Amurka miliyon Iran began domestic production of radiopharmaceuticals in 2009 in collaboration with the Atomic Energy Organisation. Today, the country not only meets its internal demand, covering 230 hospitals and thousands of medical centres, but also exports to 15 countries, earning approximately US$70 million in 2025 alone.