The latest news and topic in this categories.
Wata marubuciya a jaridar “Haaretz” mai suna No’a Limona’ ta wallafa wata kasida dake cewa; gwamnatin Benjamin Netanyahu ta kasa cimma manufofin yakin,sannan kuma tana kai komo a wuri daya
Wani tsohon jami’in tsaron haramtacciyar Kasar Isra’ila ya bayyana cewa, an kawo karshen yaki da Isra’ila ta fadi kasa warwas, yayin da kungiyar Hamas ta sami nasara. Bayan gushewar kwanaki
Bayan tsagaita wutar yakin Gaza, kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa abinda ya faru wata nasara ne ga kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas. Kafafen watsa labarun na HKI sun
Wata marubuciya a jaridar “Haaretz” mai suna No’a Limona’ ta wallafa wata kasida dake cewa;
Wani tsohon jami’in tsaron haramtacciyar Kasar Isra’ila ya bayyana cewa, an kawo karshen yaki da
Bayan tsagaita wutar yakin Gaza, kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa abinda ya faru
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah sayyid Ali Khamnei wanda ya gabatar da
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran