Shugaban Lebanon Joseph Aoun ya yi Allah wadai da keta hurumin kasarsa da Isra’ila ke yi a kudancin kasar, yana... Read more

Rahotanni daga kasar Lebanon sun ce da safiyar yau Alhamis  sojojin mamayar HKI sun ketara iyaka su ka shiga cikin... Read more

Mutane biyu ne suka yi shahada, yayin da wasu biyu suka jikkata a harin da Sojojin mamayar Isra’ila suka kai... Read more

Sakataren Hezbollah, Sheikh Naim Qassem, ya tabbatar da cewa Hizbullah ta shirya don fuskantar isra’ila, yana mai bayyana cewa duk... Read more

Ma’aikatar kiwon lafiyar kasar Lebanon ta sanar da shahadar mutum daya da kuma jikkatar wani sanadiyyar harin da HKI ta... Read more

Shugaban kungiyar Hizbullah Ta Kasar Lebanon Sheikh Na’em Qasim ya bayyana cewa, ya bayyana cewa Firai ministan HKI Benyamin Natanyahu... Read more

Kakakin majalisar dokokin kasar Lebanon Nabih Berri ya bayyana cewa babu kuma wata tattaunawa da HKI, bayan da jakadan Amurka... Read more

A jiya Alhamis jiragen yakin HKI sun kai hare-hare na wuce gona da iri garuruwa mabanbanta na kudancin Lebanon da... Read more

Wani dan kasar Lebanon da matarsa sun yi shahada sanadiyyar hare-haren jiragen yakin HKI a kan motarsu a kauyen Zabdaini... Read more

A yau talata da yamma ce aka yi jana’izar shahidan Bintijbail na kudancin kasar Lebanon, wanda HKI ta kaisu ga... Read more

Sojojin mamayar Isra’ila sun kai hari kan fararen hula, inda suka kashe mutane 5 da suka hada da yara 3... Read more

HKI ta kai hare-hare kan wurare 5 a kudancin kasar Lebanon a jiya Alhamis. Tashar talabijin Al-mayadeen ta kasar Lebanon... Read more

Kwace makaman kungiyar Hizbullah… Fadan ne da ba zai yi nasara, inda daga karshe zai zame siyasa bayan gazawar nuna... Read more

Sakatare-Janar na Majalisar Hadin Kan Kasashen yankin tekun Farisa ya  bayyana batun kafa Isra’ila babba a matsayin Baban hadari da... Read more

Ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa mutun daya dan kasa yayi shahada a yau Jumma’a saboda... Read more

Shugaban gamayyar masu goyon bayan Gwagwarmaya a kasar Lebanon suna tare da kungiyar sannan wadanda suke nanata cewa sai an... Read more

Sojojin Kasar Lebanon sun fara karban makamai daga hannun falasdinawa a sansaninsu dake Burjul Barajina da ke kudancin birnin Beirut. ... Read more

Shugaban jam’iyyar al-tayyarul-Watani-Hurr ta Lebanon ya ce: Masu alfahari da murnar ganin an kwance makaman kungiyar Hizbullahi suna son bullar... Read more

Jakadann Amurka na musamman a kasar Lebanon Tom Barrack ya bayyana cewa ya yarda da matakan da gwamnatin kasar Lebanon... Read more

Babban sakataren kungiya Hizbullahi ta kasar Lebanon ya karbi bakwancin Ali Larijani ya kuma godewa Iran bisa goyon bayan da... Read more