Gwamnatin kasar Iran ta bayyana cewa kasar Lebanon tana da hakkin kare kanta, kuma tana bukatar makaman kungiyar hizbullah don... Read more
Jami’an tsaro a kasar Lebanon sun bayyana damuwarsu da yiyuwar sojojin HKI su farwa kasar da yaki da nufin kwace... Read more
Shugaban kasar Lebanon Josepth Aoun ya yi alkawalin adalci ga iyalan wadanda fashewar tashar jiragen ruwa na Beirut ya shafa... Read more
Shugaban kasar Lebanon wanda ya gabatar da jawabi da safiyar yau ya ce; A cikin sakwannin da mu ka aike... Read more
Gwamnatin kasar Amurka ta umurci gwamnatin kasar Lebanon ta kwance damarar kungiyar Hizbullah a kudancin kasar ko kuma ba zata... Read more
Gwamnatin kasar Lebanon ta bada labarin cewa mutum guda ya yi shahada a yayinda, wasu mutum 4 suka ji rauni... Read more
A yau Litinin ne za a yi jana’izar sanannen mawakin kasar Lebanon wanda ya yi fice da wakokin gwgawarmaya da... Read more
Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon ya jaddada cewa; A shirye suke su kalubalanci makiya, babu batun mika kai... Read more
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bayyana cewa HKI ta so ta lalata kasar Iran ta kuma kifar da gwamnatin... Read more
Sheikh Sami Abi al-Muna, shugaban kungiyar mazhabar Duruz a kasar Lebanon ya bayyana cewa jama’arsu basa bukatar kariya daga HKI,... Read more
Rahotonni suna bayyana cewa; Mutane sama da 360 ne a ka kashe a birnin Suweida na kasar Siriya bisa ga... Read more
Ma’aikatar Lafiya ta Lebanon ta sanar da cewa: Mutane biyu ne suka yi shahada wasu uku kuma suka jikkata a... Read more
A dai-dai lokacinda jiragen yakin HKI suke ci gaba da kai hare-hare kan mutanen kudancin Lebanon sannan suka ci gaba... Read more
Rahotanni daga kudanci Lebanon sun ce, sau uku jiragen yakin HKI su ka kai hare-hare a kan gidajen mutane da... Read more
Bayan hare-haren da kungiyoyin yan ta’adda masu iko da kasar Siriya suka kai kan wani Cuci a kasar Siriya jami’an... Read more
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kassim ya bayyana cewa; Babu yadda za a yi Hizbullah ta mika makamanta a... Read more
Rahotannin daga kasar Lebanon sun ce jiragen HKI sun kai hare-hare sau 17 a cikin unguwar Dhahiya a birnin Beirut.... Read more
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Nain Qasim da kuma ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi sun gana... Read more
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi wanda yake ziyar aiki a kasar Lebanon bayyana cewa kasarsa tana goyon bayan... Read more
Mutanen kasar Lebanon sun gudanar da zabubbukan larduna a kudancin kasar a ranar Asabar da ta gabata duk tare da... Read more