Masu Goyon Bayan Hizbullah Su ce Suna Nan Daram Tare Da Kungiyar

Shugaban gamayyar masu goyon bayan Gwagwarmaya a kasar Lebanon suna tare da kungiyar sannan wadanda suke nanata cewa sai an takaita makamai a hannun gwamnati

Shugaban gamayyar masu goyon bayan Gwagwarmaya a kasar Lebanon suna tare da kungiyar sannan wadanda suke nanata cewa sai an takaita makamai a hannun gwamnati sun aiki ne wa HKI da Amurka .

Tashar talabijan ta Al-Manar ta kungiyar ta nakalto shugaban gamayyar Mohammad Ra’ad yana fadar haka ya kuma kara da cewa abinda ya faru a ranar 5 ga watan Augustan mai karewa wani kuskure ne wanda gwamnatin kasar Lebanon bata taba irinsa ba.

Kuma yana dai da kamar abinda ya faru a karbala ne, inda wani sojan yazid ya fadawa yan uwansa kan cewa ku shaida mani wanin nYazid kann cewa ni na fara harban kibiya kan Al-Hussain.

Abinda gwamnatin kasar Lebanon tayi na neman yardar Amurka da HKI, shi ne su suka fara daukar mataki a kan masu gwagwarmayar don mika kasar Lebanon ga makiyanra.

Muhammad Ra’ad ya kara da cewa kungiyoyi masu gwagwarmaya a cikin kasar Lebanon suna alfakhari da cewa zamu kasance kaywa ga tafarkin Muhammad (s) da iyalan gidansa Tsarkaka.  Ra’ad ya kammala da cewa jinanen shahidammu sun shaida kan abinda muke kira a kai.,

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted