The latest news and topic in this categories.
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik al-husy ya bayyana cewa kisan kiyashin da HKI take yi wa Falasdinawa a tsawon watanni 19 a jere, shi ne laifi mani
Assalamu alaikum masu sauraro sharhin bayan labarammu zai yi magana a kan 'wani makircin da kasar faransa ta kullawa falasdinawa a gaza' don su amfana da kwararrunsu' wanda ni tahir
Sojojin HKI suna ci gaba da yin kiyashi a sassa mabanbata na Gaza, da a bayan nan su ka yi wa mutane 30 kisan kiyashi a unguwar Shuja'iyya dake birnin
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik al-husy ya bayyana cewa kisan kiyashin da
Assalamu alaikum masu sauraro sharhin bayan labarammu zai yi magana a kan 'wani makircin da
Sojojin HKI suna ci gaba da yin kiyashi a sassa mabanbata na Gaza, da a
Wakiliyar musamman ta MDD akan Falasdinu Francesca Albanze ta sanar da cewa; Bayanan da jaridar
Kamfanin dillancin labaran reuters ya bayar da rahoton cewa, a wani taron sirri da kwamitin
Jiragen na sojojin HKI sun kai hari ne dai a yau Lahadi a kan hanyar da ta raba tsakanin garin Beit-Yahun da Bent-Jubail dake kudancin kasar. A garin Kafar-kalla ma
Rahotanni daga kasar DRC sun ce a ranar Litinin din da ta gabata kungiyar 'yan tawaye ta M23 ta kori fararen hula 181 daga garin Goma zuwa kasar Rwanda. Kungiyar
A wani rahoton da MDD ta fitar a cikin kwanakin nan, ya bayyana cewa, tun daga 2024 ne yunwar da ake fuskanta a duniya ta kara tsanani domin ta shafi
Mai Magana da yawun masu ayyukan ceto a yankin Gaza, ya sanar da cewa; Daga safiyar yau Lahadi zuwa marece adadin Falasdinawan da su ka yi shahada sun kai 150.
An zartar da hukuncin kisa a kan wasu mutane 3 da ake zargi da kai harin ta'addanci a hubbaren Shah Cheragh Shugaban hukumar shari'a ta lardin Fars (a kudancin Iran)
Iran ta yi kira da a kawo karshen neman shafe wata al'umma daga kan doron kasa tare da kawo karshen rashin hukunta shugabannin 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar