The latest news and topic in this categories.
Firayi Ministan Spain Pedro Sanchez, ya yi kira ga sauran mambobin kungiyar Tarayyar Turai da su goyi bayan bukatar Madrid da Ireland na dakatar da yarjejeniyar ciniki bisa tsarin Free
Kasar Iran Tana Sayarawa Kasashen Afrika Fiye da 39 Kayayyakin Da Take Kerawa
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa kallon da kasar Iran take yi wa kasashen Afrika kallon abokan tarayyar ne da kuma girmamawa. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS na
Firayi Ministan Spain Pedro Sanchez, ya yi kira ga sauran mambobin kungiyar Tarayyar Turai da
Kasar Iran Tana Sayarawa Kasashen Afrika Fiye da 39 Kayayyakin Da Take Kerawa
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa kallon da kasar Iran take yi
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na kin amincewa da kalaman Netanyahu dangane da korar Falasdinawa daga Zirin Gaza Kasar Saudiyya ta jaddada yin tofin Allah tsine, da kuma karfafa kin
Falasdinawa sun fitar da martanin farko mai gauni kan kalaman fira ministan 'yan mamayar Isra'ila dangane da furucinsa ga Saudiyya Kungiyar 'yantar da Falasdinu ta yi Allah wadai da kalaman
Sojojin mamayar Isra'ila sun fara janyewa daga yankin Netzarim da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra'ila sun tabbatar da cewa: Sojojin mamayar Isra'ila za su fara
Sojojin Sudan suna kokarin canza ma'aunin yaƙin kasar bayan da suka sun tunkari birnin Khartoum fadar mulkin kasar domin yantar da shi gaba daya Babban birnin kasar Sudan, Khartoum, shi
Iran ta bukaci taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta OIC, game da shirin shugaba Donald Trump na Amurka na kwace Gaza da kuma
Iran ta ce a shirye take ta tallafa wa Burkina faso a yakin da take da ta’addanci. Wannan bayyanin ya foto ne bayan wata ganawa tsakanin Firaministan Burkina Faso Rimtalba