Kasar Lebanon tana ci gaba da fuskantar hare-haren wuce gona da iri, inda aka samu karin shahidai da dama da... Read more

 Rahotannin da suke fitowa daga Gaza suna nuni da cewa, duk da gushewar watanni 4 daga tsagaita wutar yaki ,... Read more

Kwamandan sojoji masu kare iyakokin Iran ya Kanar Ali Akbar Jawidan ya bayyana cewa; a cikin makwanni kadan da su... Read more

Jakadan Amurka a Tel Aviv  Mike Huckabee ya bayyana cewa; Abu ne da zai zama karbabbe, idan har Isra’ila ta... Read more

Wani sakamako na sauraron ra’ayin jama’a da aka yi a Birtaniya ya nuna cewa mafi yawancin mutanen kasar ba su... Read more

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Bangaren Amurka bai gabatar da shawarar rage sinadarin yuranium da Iran ke sarrafawa... Read more

Rasha ta jaddada goyon bayanta ga halaltattun haƙƙoƙin Iran a tattaunawar makamashin nukiliya Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha ta sanar da... Read more

Jaridar The Times ta wallafa cewa: Kasar Birtaniya tana takaita matakan soji da Trump ke son dauka kan Iran Jaridar... Read more

Babban mai bada shawara ga Trump ya bayyana cewa: Sharadinsu na amincewa da sake gina Gaza shi ne kwance makaman... Read more

Kakakin Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Kimanin Falasdinawa 5,000 ne suka rasa matsugunansu sakamakon hare-haren tsagerun yahudawa ‘yan kaka... Read more

Jakadan Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya ce: Duk wani hari kan kasarsa zai sanya sansanonin makiya su fuskanci hare-haren... Read more

Majalisar Dinkin Duniya ta jadadda cewa: Ci gaba da tattaunawa tsakanin Iran da Amurka ya zama dole domin kauce wa... Read more

Shugaban Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya ya ce: Ana ci gaba da tuntubar juna game da Iran, kuma... Read more

Kungiyar Hamas ta jaddada cewa: Ba za a yin nasara a kan kungiyar ba duk da gagarumin barna da aka... Read more

minsitan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arqchi ya tattaunawa da takwaransa na kasar saudiya  ta wayar tarho Faisal bin Farhan... Read more

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Babban abin da ya fi muhimmanci shi ne biyan bukatun al’umma Shugaban kasar Iran... Read more

Iran ta yi gargaɗin cewa: Kasancewar jiragen ruwa daga wasu ƙasashen da ba na yanki ba a Yammacin Asiya ba... Read more

Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta bayyana hannun hukumomin leƙen asiri guda 10 na ƙasashen waje a cikin tarzomar... Read more

Wani Bafalasdine ya yi shahada sakamakon harbin bindiga daga tsagerun yahudawan sahayoniyya ‘yan kaka gida Ma’aikatar Lafiya ta Falasdinawa ta... Read more

Ministan harkokin cikin gida na HKI Bezalel Smotrich  ya yi kira ga gwamnatin kasar ta kodaitar ta kuma yi dukkan... Read more