Ministan harkokin wajen Saudiyya Faisal bin Farhan a wata ganawa da ya yi da Ali Bagheri, yayin da yake yin... Read more

Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lbanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana cewa gwamnatin HKI tana cikin kwanaki mafi muni a... Read more

Yau Talata, 10 ga watan Muharam, al’ummar musulmin Shi’a na gudanar da juyayi na tunawa da zagayowar ranar Ashura, ta... Read more

Hukumomi a Saudiyya sun ce alhazai 1,301 ne suka rasu lokacin aikin Hajjin, kuma yawancin wadanda suka rasun wadanda basuyi... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa ko sassauta hukunce-hukuncen da... Read more

Al’ummar Musulmi a fadin duniya na gudanar da bukukuwan babbar sallah yau Lahadi. A jiya ne dai Mahajjata suka gabatar... Read more

A yau Asabar ce musulmi mahajjata suka kammala tsayuwar a Arafa, wanda ya kasance rukuni daga cikin rukunan ayyukan Hajji.... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kira ga musulmi da su ba da cikakken... Read more

Hukumomin Saudiyya sun ce sama da mahajjata Miliyan daya da rabi sun isa kasar domin sauke farali, a yayin da... Read more

Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bukaci kasashen musulmi su yi wani abu a aikace don... Read more

Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi Allah wadai da harin da sojojin Isra’ila suka kai kan sansanin... Read more

Kasashen Iraki, Kuwait da Saudiyya sun yi maraba da shawarar kasashen Ireland, Norway, da kuma Spain na amincewa da Falasdinu... Read more

Shugabannin kasashen Larabawa sun bukaci da a gaggauta tsagaita bude wuta a zirin Gaza. Bayan wani taronsu a Bahrain, jiya... Read more

Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa tun bayan hare haren 11 ga watan... Read more

Ministan wucin gadi a ma’aikatar cikin gida na kasar Afganistan ya bayyana cewa mutanen kasar Afganistan suna da kekyawar makoma... Read more

Abdoulaye Diop, ministan harkokin wajen kasar Mali ya yi kira ga kasashen musulmi su hada kai don su iya warware... Read more

Iran, ta bakin ministan harkokin kasar, ta bukaci da a yanke duk wata huldar diflomatsiyya da tattalin arziki da Isra’ila... Read more

Kungiyar Kasashen Musulmi ta OIC wacce take taronta na 15 a kasar Gambiya a halin yanzu ta bukaci kasashen duniya... Read more

An bude taron kungiyar kasashen Musulmi ta OIC a birnin Banjul na kasar Gambia a yammacin afirka a yau Asabar.... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya bar birnin Tehran zuwa Banjul babban birnin kasar Gambia domin halartar taron... Read more