Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi Allah wadai da harin da sojojin Isra’ila suka kai kan sansanin... Read more

Kasashen Iraki, Kuwait da Saudiyya sun yi maraba da shawarar kasashen Ireland, Norway, da kuma Spain na amincewa da Falasdinu... Read more

Shugabannin kasashen Larabawa sun bukaci da a gaggauta tsagaita bude wuta a zirin Gaza. Bayan wani taronsu a Bahrain, jiya... Read more

Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa tun bayan hare haren 11 ga watan... Read more

Ministan wucin gadi a ma’aikatar cikin gida na kasar Afganistan ya bayyana cewa mutanen kasar Afganistan suna da kekyawar makoma... Read more

Abdoulaye Diop, ministan harkokin wajen kasar Mali ya yi kira ga kasashen musulmi su hada kai don su iya warware... Read more

Iran, ta bakin ministan harkokin kasar, ta bukaci da a yanke duk wata huldar diflomatsiyya da tattalin arziki da Isra’ila... Read more

Kungiyar Kasashen Musulmi ta OIC wacce take taronta na 15 a kasar Gambiya a halin yanzu ta bukaci kasashen duniya... Read more

An bude taron kungiyar kasashen Musulmi ta OIC a birnin Banjul na kasar Gambia a yammacin afirka a yau Asabar.... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya bar birnin Tehran zuwa Banjul babban birnin kasar Gambia domin halartar taron... Read more

Turkiyya ta dakatar da fitar da dukkan kayayyaki da kuma shigar da su Isra’ila, a wani mataki na nuna fishi... Read more

Jagoran kungiyar Ansarullah, da aka fi sani da ta ‘yan Houthi a kasar Yemen, ya ce murkushe zanga-zangar lumana da... Read more

Falasdinawa fiye da dubu 45 suka gudanar da sallar Juma’a a masallacin Al-Aksa a jiya jumma’a duk da hana matasa... Read more