Search
Close this search box.

Ambaliyar Ruwa Ta Ruguza Gidaje Fiye Da 5,000 A Shiyar Arewacin Kasar Sudan

Gidaje kimanin 5,000 ne suka ruguje a shiyar Arewacin Sudan sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a Sudan Ambaliyar ruwa a Sudan ta wurga

Gidaje kimanin 5,000 ne suka ruguje a shiyar Arewacin Sudan sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a Sudan

Ambaliyar ruwa a Sudan ta wurga mutane cikin mawuyacin hali a yankunan da suke jihar da ke shiyar arewacin kasar.

Sama da mutane 130,000 a jihar Sudan da ke arewacin kasar suke rayuwa cikin mawuyacin hali, sakamakon ruwan sama da ambaliyarsa da ya lalata gidaje sama da 5,000.

Wakilin gidan talabijin na Al-jazeera a kasar Sudan Al-Tahir Al-Mardi ya ziyarci wasu wuraren da ambaliyar ruwa ta barnata a daya daga cikin yankunan da lamarin ya shafa daga birnin Marawi, ya kuma ba da labarin irin wahalar da wasu daga cikin wadanda abin ya shafa suke fuskanta a fagen rayuwa.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments