Iran Ta Musanta Zargin Kashe Shuwagabannin Yamma

Kakakin ma’aikatar harkokin wajne kasar Iran Esmael Bakhaie, ya yi watsi da zargin cewa gwamnatin jumhuriyar Musulunci ta Iran (JMI) tana shirin kashe wasu Jami’an gwamnatin kasar Amurka. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran yanakalto Baghaei yana fadar haka a jiya litinin, ya kuma kara da cewa, haramtacciyar kasar Isra’ila ce take kirkiro ta […]

Mai Bawa Trump Shawara: Isra’ila Ce Ta Sa Mu A Wannan Halin

Tsohon Mai Bawa Shugaban Kasar Amurka Shawara Ya Ce Isra’ila Ce Ta Jawowa Kasar Mummunan Halin da Take Ciki Tsohon mai bawa shugaban kasar Amurka shawara na musamman Steve Bannon ya bayyana cewa, kasancewar Amurka bayan Isra’ila ne ya jawo wa jam’iyyar republican faduwa a zaben rabin wa’adi na 3 ga watan Nuwamban da muke […]

Aya. Qasim: Mutanen Bahrai Ba Za Su Mika Kai Ga Bauta ba

Aya. Sheikh Isa Qasim, shugaban masu gwagwarmaya da sarakunan Alee Khalifa azzzalumai, ya bayyana cewa, hukuncin daurin rai da rai wanda gwamnatin Bahrain ta yankewa malaman addini 60 a kasar ya nuna cewa, sun kasa tursasawa mutanen kasar su zama bayin sarakunan kasar ba. Tashar talabijan ta Al-Mayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto Aya. Qasim […]

IRGC Sun Sauke Jirgin Leken Asirin Amurka MQM-170

Dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran reshen kula da sararin samania sun sami nasarar sauke wani jirgin yakin Amurka samfurin MQM-170 a kudancin tsibirin Qeshm na tekun Farisa a jiya litinin bayan da kwarraru suka kwace ikon sarrafa Jirgin suka kuma sauke shi a kan ba tare da ya lalace ba. Tashar […]

Iran Ta Yi Tir Da Fuska Biyun Da Wasu Kasashe Suke Nunawa

Jakadan jumhuriyar Musulunci ta Iran (JMI) a MDD ya tit da wasu kasashe masu nuna fuska biyu idan ana maganar makamashin Nukliya a duniya. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Gholamhossein Darzi, yana fadar haka a jiya Litinin ya kuma kara da cewa, wasu daga cikin kasashen saboda rashin adalci da kiyayya […]