Faransa : Dubbai Sun Fito Zanga zanga duk da Matakan tsaro

Ƙungiyar Kwadaga ta CGT ta kiyasta masu zanga-zanga kusan 800,000 a duk faɗin ƙasar.
Yemen ta kai hare-haren martani ga Saudiyya

A cikin wata sanarwa kakakin rundunar sojin Yeman Birgediya Janar Yahya Saree ya ce an kai hare-haren ne “don mayar da martani ga mummunan harin da Saudiyya ta kai wa Yemen”.
Dubban Mutane Sun Yi Zanga-zanga A Kan Netanyahu Kafin zabe

Kungiya da iyalan wadanda aka yi garkuwa da su a hare-haren ranar 7 ga Oktoba, na daga cikin wadanda suka shiga zanga zangar.