Tasirin Jiragen Sama Marasa Matuka A Lokacin Yakin Iran

Jiragen sama marasa matuka ciki suna kan gaba wajen sake gina karfin tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ziyarar da manyan kwamandojin sojin Iran suka kai

Jiragen sama marasa matuka ciki suna kan gaba wajen sake gina karfin tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran

Ziyarar da manyan kwamandojin sojin Iran suka kai cibiyoyin samar da jiragen sama marasa matuka ciki da kuma ci gaban da jiragen sama marasa matuka ciki ke yi, na nuna yadda ake kara karfin kariya da kuma daukar darussa daga yaƙe-yaƙen da suka gabata, tare da mai da hankali kan wadatar kai da kuma shirye-shiryen fuskantar yanayi daban-daban na fafatawa.

A cewar kamfanin dillancin labaran Mehr, ziyarar da Manjo Janar Ali Abdullahi, babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran kuma kwamandan hedikwatar Khatam al-Anbiya ta tsakiya da Manjo Janar Amir Hatami, babban kwamandan sojojin Iran, suka kai cibiyoyin samar da jiragen sama marasa matuka ciki da bunkasa ci gabansu suna isar da sakonni game da muhimman abubuwan da Iran ke bai wa tsaro a lokacin bayan yakin, kuma suna jaddada ci gaba da kokarin da ake yi na inganta karfin fada da kuma bunkasa hanyoyin shirye-shiryen sojan kasar.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted