Red Cross: Asibitocin Kasar Yemen Suna Fuskantar Rashin Kayan Aiki

Kungiyar Agaji ta “Red Cross” ta sanar da cewa da akwai nakasu na kayan aiki a cikin asibitocin kasar Yemen wacce a halin yanzu take fama da yaki, haka nan kuma da akwai cunkuson marasa lafiya a cikinsa. Kungiyar ta kuma ambaci yadda ake yawan samun wadanda suke jikkata a filin daga da suke zuwa […]
Reuters: Harin Makaman Yamen Ya Yi Wa Kamfanin Aramco Na Zahran Barna Mai Yawa

Kafamin dillancin labarun “Reuters ya nakalto cewa; harin da sojojin kasar Yemen su ka kai a kamfanin Aramco na man fetur din Saudiyya dake Zahran a gabashin kasar, ya yi barna mai yawa. Labarin ya kuma ce harin na jiya Talata ya yi barna mai yawa ta yadda gobra ta tashi a cikin babban ginin […]
Hukumar Makamashi Ta Duniya: Za A Ci Gaba Da Karancin “Diezel” Har Zuwa 2027

Hukumar makamashi ta duniya ta sanar da cewa; duniya za ta ci gaba da fuskantar karancin makamashin “Diezel” daga nan har zuwa 2027. Hukumar ya bayyana cewa koma bayan da aka samu na tace danyan man fetur da kuma Diezel suna da alaka ne da yakin da aka shelanta akan Iran. Bugu da kari ta […]
IMF Ta Kira Yi Gwamnatin Nigeria Da Kar Ta Mayar Da Kudin Tallafi Na Makamashi

Asusun Bayar Da Lamuni Na Duniya ( IMF) ya bayar da shawara ga gwmanatin tarayyar Nigeria akan kar ta sake dawo da tallafin man fetur.
Jirgin Ruwa Mai Dauke Da Kwantena 2500 Ya Nutse A Kudancin Hurmuz

Jirgin Ruwa Mai Dauke Da Kwantena 2500 Ya Nutse A Kudancin Hurmuz
Iran Ta Umarci Amurka Ta Biya Diyya Ta Dala Biliyan 290

An bayyana hakan ne a wani bikin rantsar da lauyoyi 505 da aka gudanar a Tehran
Iran da Oman sun tattauna kan abubuwan dake faruwa a Yankin

A cikin kwanaki biyu da suka gabata, ministan harkokin wajen Iran ya gana da takwarorinsa na Turkiyya, Masar, Iraki, Saudiyya, da Oman a kokarin rage tashin hankali a yankin.
Iran ta nemi Birtaniya ta fitar da shaidar zarginta a lamarin Fairford

Tehran ta yi gargadin cewa lamarin na iya shafar dangantakar kasashen biyu idan Birtaniya ta kasa tabbatar da ikirarinta.
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam AL-Hassan (a) 222

222-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ///… Madalla, masu sauraro idan kuna tare da mu a cikin […]
Hayaki Ya Tashi A Ginin Kamfanin Aramco A Riyad

Ma’aikatar makamashi ta kasar Saudia ta bada sanarwan tashin wata a babban ginin kamfanin Aramco da ke birnin Riyad, kuma hakan ya faru ne jim kadan bayan gwamnatin kasar Yemen ta yi gargadi zata yi hakan. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ya nakalto ma’aikatar na cewa an kai hari kan babban ginin harkokin […]
Iran: Fasahar Nukliyar Na Iran Na Gasa Ce Da Kasashen yamma

Shugaban hukumar Makamashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Eslami ya bayyana cewa shirin makamashin nukliya na kasarsa na kalubalantar na kasashen yamma saboda su suna son kebe wannan ilmin da kuma fasahar ga kansu ne kadai, wanda zai ci gaba da basu damar danni sauran kasashen duniya. Wannan, a yayinda ilmin da fasahar a wajen […]
Azerbaijan: Ana Zanga Zangar Kin Dokar Hana Hijabi

Wasu masu amfani da kafafen sadarwa na Internet ko yanar gizo, su koka kan wayar aika wani abu ta dandalin Tiktok ko Instagram sai da manhajar VPN, saboda gwamnatin kasar bata son a yada zanga zangar da mutanen kasar suke yi dangane da hana amfani da hajabin musulunci a makarantun gwamnati. Gwamnatin Ilham Aliyuf ta […]
Faransa: Masu Tarzoma Na Neman Macron Ya Sauka

Yawan masu zanga zanga a kasar Faransa ya karu a jiya Talata a lokacin kungiyoyin kwadago malaman makarantu da daliban Jami’oii kimani 161,500 suka fito kan titunan Paris da sauran biranen kasar suna neman shugaban kasa Emmanuel Macron da firay ministansa da kuma ministan ilmi su sauka daga mukamansu. Wasu kafafen yada labarai sun bayyana […]
Iran: Tankar Mai Ta Kama Da Wuta A Hurmuz

Majiyar sojojin ruwa na JMI, ta bayyana cewa a jiya talata wani tankin dakon mai ya kama da wuta ya kuma lalace ya tsaya cik a lokacinda yake kokarin sace hanyar wucewa da mashigar ruwa ta hurmuz a jiya Talata. Tashar talabijan ta Al-mayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto sojojin Ruwa na JMI na cewa […]