Yan sanda A Faransa Sun Jikkata Masu Zanga-zanga A Kasar

jami’an yan sanda a kasar faransa sun jikkata masu zanga zangar neman shugaban kasar ya sauka daga mukaminsa
Haifaffiyar Somalia Abdi-Wali Ta Zama Yar Majalisa A Birtaniya

wata haifaffiyar kasar somaliya ta samu nasarar zama yar majlisar kasar birtaniya.
Natanyahu Ya Bukaci Amincewar Saudiya Ya Shiga Yakinta

fira ministan isra’ila ya nemi izin saudiya na shiga yakinta da kasar yamen, sai dai yariman saudiya yaki amincewa
Sojin Yamen Sun Bayyana Inda Zasu Kai Hari A kamfanin Aramco

sojojin kasar Yamen sun sha alwashin kaddamar da hari a kamfanin mai na Aramco amtsayin mayar da martani
Iran A Shirye Take Da Duk Wata Tattaunawar Diflomasiya

iran ta ce tana shirye da duk wata tattaunawar diflomasiya kamar yadda take shirye take ta kare kanta daga duk wata barazana
Janar Safavi : Mashigar Hormuz wani muhimmin bangare ne na Iran

“Iran ta ce ba ta neman kara ta’azzara tashin hankali, amma ta dage kan ta yi amfani da ikonta gaba daya.
AU Ta Sake Tabbatar da Matsayinta Kan Gyaran Kwamitin Tsaro na MDD

Tripoli ta karbi bakuncin taron a ranakun 10 da 11 ga Oktoba, wanda aka sadaukar domin duba matsayin nahiyar a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya
Faransa : daliban makarantun sakandare na ci gaba da zanga-zanga

Majiyoyin ‘yan sanda sun kiyasta cewa ana sa ran mutane tsakanin 130,000 zuwa 200,000 za su fito kan tituna ranar Talata.
Gharibabadi : “Mun shirya tsaf ta hanyar diflomasiyya da yaki”

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi ikirarin dage wadannan takunkumin a matsayin wani bangare na yarjejeniyar dage takunkumin Amurka.
MDD Ta Bukaci EU Ta Dauki Mataki Kan Isra’ila

Tun lokacin da Isra’ila ta fara yakin kisan kare dangi a yankin Gaza a watan Oktoban 2023, Yammacin Kogin Jordan ya fuskanci ayyukan sojojin Isra’ila da tashin hankali.
Jamus Ta Bukaci Merz Ya Saye Diesel Na Rasha

Yan majalisar dokokin kasar Jamus sun bukaci shugaba Friedrich Merz ya saye man diesel daga kasar Rasha kamar yanda Amurka ta yi. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto yan majalisar suna fadar haka a wani zaman a musamman don tattaunwa wannan batun a birnin Berlin. Labarin ya kara da cewa a ranar […]
Iran Ta Ce Ba Zata Bar Makiyanta Su Sake Gina Sansanoninsu ba

Babban kakakin sojojin JMI ya bayyana cewa sojojinsa ba zasu sake barin makiya su sake tabbatar da ikonsu a yankin yammmacin Asiya ba. Kamfanin dillancin labaran Mehrnews na kasar Iran ya nakalto Burgedia Janar Abolfadle Shekarchi yana fadar haka a jiya Litinin ya kuma kara da cewa, ‘ba zamu sake barin makiya su sake gina […]
Isra’ila Ta Rusa Gidajen Falasdinawa Fiye 11,000 A Qudus Da Wasu

Wata kungiyar kara hakkin bil’adama ta Falasdinawa ta bada sanarwan cewa, sojojin HKI sun rusa gine ginen Falasdinawa wadanda suka hada da gidajen zama da kuma shaguwa gonaki da wuraren sana’o’insu har 11,620 a cikin shekaru 3 da suka gabata. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kungiyar na cewa tun ranar 7 […]
Habasha: Sojoji Sun Kwace Garin Adwa Ba Tare Da Wata Turjiya ba

Sojojin gwamnatin kasar Habasha sun kwace garin adwa na yankin Tigray kuma kusa da kan iyaka da kasar Eriuteria ba tare da sun gamu da wata turjiya ba, saboda mayakan TPLF sun fice daga garin. Shafin yanar gizo na labarai africanews ya bayyana cewa, sojojin sun sami wannan ci gaban ne a dai dai lokacinda […]