Rezaei: Kuskuren Makiya Nan Gaba Zai Gamu Da Abubuwan Ban Mamaki

Sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Janar Muhsen Rizaei ya ja kunnen Amurka da kawayenta kan cewa duk kuskuren lissafin da zasu yi nan gaba, zai su yi nadama don zasu gamu da manya manyan al-amuran da basu yi tsammani ba. Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya nakalto Rezaie yana fadar haka […]
Iran Ta Nuna Damuwarta Ga Kasar Norway Kan Rashin Daukar Mataki Kan Yada Internet Na Starlink A Kasa

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta gabatar da korafinta ga gwamnatin kasar Norway wacce take yada yanar gizo wato Internet na kamfanin starlink a cikin kasar Iran ba bisa ka’ida ba. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Darakta mai kula da zaman lafiya ta kasa da kasa a ma’aikatar hosain –Janad yana […]
Aragchi Ya Ja Kunnen Yan Kasashen Wajen Da Suke Yankin Caucasus

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya ja kunnen wasu kasashen waje wadanda suke shishigi a yankin Caucasus wanda zai iya hana zaman lafiya a yankin. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar iran ya nakalto Aragchi yana fadar haka, a yau litinin, ya kuma kara da cewa, a kyale kasashen yankin su samarda tsaronsu […]
Iran: Matukar Ba’a Cika Sharuddaba, Babu Batun Bude Hurmuz

Kakakin kwamitin tsaro da harkokin kasashen waje a majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana cewa matukar gwamnatin kasar Amurka bata cika sharuddan JMI guda 7 ba, babu batun bude mashigar ruwa ta Hurmuz. Yace babu wani sauyi a matsayin kasar Iran. Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya nakalto Hassan Qashqavi yana fadar haka […]
Amurka Ta Dauke Dukkan Jiragen Yakin Kasar Samfurin B-1 Daga Burtania Zuwa Gida

Washington ta tabbatar da cewa ta janye jirgen yakinta samfurin B-1 daga sansaninin sojojin RAF Fairford na kasar Burtania zuwa gida. Shafin yanar gizo na labarai Arabnew na kasar Saudia ya bayyana cewa, a yau Lahadio ce wani Jami’in Pentagon ya fadawa kafafen yada labaran Amurka daga ciki har da tashar talabijan ta CNN kan […]
Araqchi: Iran Da Gaske Take Yi Na Bin Hanyar Diflomasiyya

Ministan Harkokin Waken Iran ya bayyana cewa: Iran da gaske take bin hanyar diflomasiyya kamar yadda da gaske take kare kanta A jawabinsa ga jakadu da shugabannin ofisoshin diflomasiyya, Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Tabbas ya bayyana ga kowa cewa, Jamhuriyar Musulunci ta Iran da gaske take bin hanyar diflomasiyya kuma tana bada […]
Rundunar IRGC: Iran Ba Ta Tsoron Barazanar Amurka

Shugaban masu ba da shawara ga babban kwamandan rundunar kare juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Mutanen Iran ba sa tsoron Amurka Shugaban masu ba da shawara ga babban kwamandan rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta (IRGC) ya bayyana cewa: A karon farko, babu jiragen ruwan Amurka – ba kawai a Tekun Farisa, […]
Baqa’i: Amurka Ba Ta Cancanci Karbar Bakwancin Taron UN Ba

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Amurka ba ta cancanci karɓar baƙwancin Majalisar Dinkin Duniya ba Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya yi ikirarin cewa: Yadda Amurka ta matsa wa jami’an diflomasiyyar Iran lamba da kuma yada labaran karya bayan ta kasa mayar da Iran saniyar ware ya tabbatar da cewa […]
Dan Majalisar Iran: Kyawawan Manufofin Iran Ba Za Su Canja Ba

Dan Majalisar DokokinnIran ya jaddada cewa: Kyawawan manufofin Iran ba za su canza ba kuma ba za ta ja da baya daga kan matsayinta ba Ala’uddin Boroujerdi, memba a Kwamitin Tsaron Kasa da Manufofin Waje na Majalisar Shawarar Musulunci (wato Majalisar Dokokin Iran), ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana da iko mai ƙarfi […]
Sojojin Yemen Sun Kai Harin Ramuwar Gayya Kan Saudiyya

Rundunar Sojin Yemen ta fitar da sanarwar hare-haren da ta kai kan kasar Saudiyya a matsayin ramakon gayya Rundunar Sojin Yemen ta sanar da cewa ta kai hare-hare biyu na soji ta hanyar amfani da makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuka ciki kan cibiyoyin man fetur na Aramco da ke biranen Riyadh da […]
Masar Ta Bukaci Warware Rikicin Habasha Ta Hanyar Tattaunawa

kasar masar ta bukaci a warware rikicin habasha ta hanyar tattaunawa mai makon yaki
Bai Kamata Gwamnatin LabanonTa Hana Alummar Hakkin Kare Kansu Ba

kungiyar hizbullah ta ce bai kamata kungiyar huzbullah ta hana alummar labanon hakkin kare kansu ba
Isra’ila Ta kashe Sama Da Malamai Falasdinawa 800 A Gaza

HKI ta kashe malaman makaranta sama da 800 a yankin Gaza tare da jikkawa wasu da dama
UAE Ta Saki Fursunoni Iraniyawa Bayan Yunkurin Diplomasiya

Rahotanni sun bayyana cewa wani gungun furononi iraniyawa da suka kwashe shekaru a gidan kurkukun hadaddiyar daular labarawa sun shaki iskar yanci inda aka sakesu bayan tattaunawar deplomasiya da tsaro da ta gudana tsakanin kasashen guda biyu Kamfanin dillancin labarai na fars news ya bada rahoton cewa an saki wasu iraniyawa da ake tsare da […]
Iran Ta Gargadi Kasashen Makwabta Kada Su Ba Amurka Dama

iran taja kunnen kasashen makwabta da kada su bari ayi amfani da su wajen kai mata hari