Shugaban Ghana Ya Fadi Dalilan Kin Karbar Shirin Lafiyar Amurka

shugaban kasar Ghana ya bayyana dalilan sa na rashin amincewa da shirin lafiya da Amurka ta gabatar
Italiya Ta Kawo Karshen Zaman Sojojinta A kasar Iraqi

kasar italiya ta janye sauran sojojinta dake kasar iraqi bayan kwashe sojojin ta da suka rage
Birri: Labanon Da Hakkin Gurfanar Da Isra’ila A Gaban Sharia

shugaban majalisar dokokin labanon yace labanon na da hakkin gurfanar da isra’ila a gaban kotu
Hamas Tayi Kira Ga Musulmi Da Su Kare Masallacin Ibrahimi

kungiyar Hamas ta yi kira ga dukkan musulmi da su kare masallacin ibrahimi da isra’ila ke kokrin mamayewa
Iran: Idan Ba’a Tabbatar Da Tsaron Iran Ba To Ba Wanda Zai Samu Tsaro

iran tace idan dai iran bata da tsaro kuma ba za ta sayar da manta ba,to babu wanda zai samu tsaro
Qalibaf Ya Maida Martani Ga Fadar White House

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibaf ya mayarwa shuwagabannin fadar White House kan cewa, takunkuman kudade, ko na tashin jiragen sama da sauransu, ba zasu sa mutanen Iran su jada baya kan matsayinsu na neman hakkinsu, da tunkude zaluncin azzalumai ba. Kamfanin dillancin labaran IRNA ya nakalto Qalibaf yana fadar haka a yau […]
Aragchi: Babu Sauyi A Matsayin Na Shirin Makamashin Nukliya

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran bata sauya matsayinta ko kadan dangane da hakkintana tache makamashin Uranium ba, sannan a yau talata ce ake saran amsar gwamnatin kasar Amurka dangane da shirin da Iran ta gabatar na bude mashigar ruwa ta Hurmuz daga hannun gwamnatin Qatar. Kamfanin dillancin labaran IP […]
Jiragen Saman Kasar Iraki Sun Dawo Da Zirga Zirga Zuwa Kasar Iran

Jiragen fasinja na kamfanin jiragen gwamnatin kasar Iraki sun dawo da zirga zirgar tsakanin kasar da JMI bayan da aka dakatar da hakan, a lokacin da gwamnatin Amurka ta kakabawa jirage shiga ko fita daga kasar Iran daga ciki haar da jiragen Iran kanta. Shafin yanar gizo na labarai Arabnews na kasar Saudia ya bada […]
Farshin Danyen Man Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Sabod Hurmuz

Farashin danyen man fetur a kasuwannin duniya sun kara tashi sama kwanaki biyu a jere sanadiyyar rufe mashigar ruwa ta Hurmuz wanda JMI ta yi watanni kimani 6 da suka gabata. Shafin yanar gizo na Arabnews ya bayyaa cewa farashin danyen man fetur na Brent ya tashi da kashi 1.6% zuwa $106.99 sai kuma na […]
Jagora: Fitowar Al’umma Kan Tituna Ta Karya Makircin Makiya

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya bayyana cewa: Kasancewar mutane a kan tituna ya sanya tsoro a zukatan makiya Ayatullah Mujtaba Khamenei ya nuna yadda mutane suka kasance a cikin titunan ƙasar, yana mai cewa ƙarfin goyon bayan zamantakewa ga tsarin ya sanya tsoro a cikin maƙiya kuma ya sanya farin ciki da ƙarfafawa a […]
Babban Hafsan Sojin Iran: Za A Mayar Da Martani Ga Barazana

Babban Hafsan Sojojin Iran ya bayyana cewa: Sojojin Iran da ‘yan gwagwarmaya za su mayar da martani mai tsanani ga duk wata barazana Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Iran Manjo Janar Abdur-rahim Mousavi ya bayyana cewa: Sojojin Iran, tare da mayakan sa- kai da kuma mujahidai masu kishin Musulunci, sun shirya tsaf don mayar da martani […]
Baqa’i: Araqchi Zai Dawo Iran Lokacin Da Aka Tsara

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran ya bayyana cewa: Ba a tsawaita zaman Abbas Araqchi a birnin New York ba Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Isma’il Baqa’i ya bayyana cewa: Ba a tsawaita zaman Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi a birnin New York na Amurka ba. A cewar Kamfanin Dillancin Labaran Mehr, Kakakin […]
Al’ummar Iraki Sun Yi Zangar-Zargar Siyasar Amurka Kan Iran

Zanga-zangar al’umma da aka yi a kasar Iraki ta yi Allah wadai da dakatar da jigilar jiragen sama na Iran ‘Yan Iraki sun yi zanga-zanga a larduna da dama na kasar a ranar Litinin don nuna rashin amincewarsu da dakatar da zirga-zirgar jiragen saman Iran zuwa kasar. Kamfanin dillancin labaran Mehr ya ruwaito cewa: ‘Yan […]
Saudiyya Ta Kai Hare-Hare Kan Makarantu Fiye Da 2,700 A Yemen

Makarantun suna daga cikin wuraren da Saudiyya ke kai musu hare-hare a kasar Yemen, inda a yanzu ta kaddamar da hare-hare kan cibiyoyin ilimi sama da 2,700 Wata kungiyar kare hakkin dan adam ta Yemen ta watsa rahoton hare-hare sama da 2,700 na Masaurautar Saudiyya ta kai kan cibiyoyin ilimi a kasar, yayin da hare-haren […]