Janar Sari: Saudiyya Ta Kai Wa Yemen Hare-hare Sau 52 A Cikin Sa’o’i 24

Kakakin sojan kasar Yemen Janar Yahya Sari ya sanar da cewa a cikin sa’o’I 24 Jiragen  yakin Saudiyya sun kai hare-hare har sau 52 da su ka shafi gundumomin Hudaidah, Ta’iz, Baidha da kuma Sa’adah. Janar Sari ya ce hare-haren na Saudiyya sun sa an sami shahidaida dama da kuma wadanda su ka jikkata. Haka […]