Kotu Ta Umarcin White House Ta Bada Dama Ga CNN Da Politico

wata kotu a amurka ta umarci fadar white house ta mayar da cnn da politico damar komawa fadar

rahotanni sun bayyana cewa wani alkali ya umurce faradar white house da ta dawo da dama ga kafafen yada labarai na cnn da msnnow da politico da shugaban amurka trump ya hana su shiga fadar whte house su ci gaba da shiga domin gudanar da ayyukansu

shugaban Amurka ya wallafa a shafinsa na truth social a jumaar da ta gabata cewa yana sanarwar cewa ya dakatar da labaran karye da kafafen yada labarai na cnn msnow da kuma politico daga shiga white house saboda yada labaran karya da suke yi

a ranar alhamis kuma wani alkali a wata kotu a amurka judge timothy Kelly ya umarce fadar white house da ta gaggauta dawo da kafafen yada labaran na cnn da politico su rika shiga white house da trump yayi da ya sabama tsarin mulkin kasar

yayi watsi da fadar white house ta kawo na cewa kafafen yada labaran an dakatar da su ne saboda dalilai na tsaron kasa,yace hujojin da ta bayar basu da karfi da zasu kare abin da suke ikirari a kai

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted