Shugaban Kasar Iran Zai Ziyarci Birnin New York Na Amurka

Shugaban Kasar Iran zai ziyarci birnin New York na Amurka domin halartar babban taron Majalisar Dinkin Duniya Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian zai ziyarci birnin New York na Amurka cikin kwanaki masu zuwa domin gabatar da jawabi ga Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya. Shugaba Pezeshkian zai kuma gana da shugabannin kasashe da dama a gefen […]
Iran Ta Gabatar Da Sharudda 7 Na Tsayar Da Yaki Da Amurka

Babban sakataren Majalisar kolin tsaron kasar Iran Janar Mohsen Riza’i ya bayyana cewa: Idan Amurka tana son kawo karshen yaki da Iran, to dole ne ta amince da wadannan sharudda, daga cikinsu akwai dakatar da yaki a dukkan fagagen fama, sakin dukkan kudaden Iran da aka tsare da kuma kawo karshen killacewar da sojojin Amurka […]
Qalibaf: Makon Hadin Kai Tunawa Da Jarrabawa Ta Kare Iran ne

Kakakin Majalisar Dokokin kasar Iran Muhammad Baqir Qalibaf ya bayyana yakin shekaru 8 tsakanin Iran da Iraki a farko- farkon samun nasarar juyin juya halin Musulunci wata jarrabawa ce wacce Iraniyawa suka shiga don kare kansu irin halin da suka tsinci kansu a yanzu. Kamfanin dillancin labaran “IRNA” na kasar Iran ya nakalto Qalibaf yana […]
Jami’in Iran: Akwai Yiyuwar Iran Ta Fice Daga Yarjejeniyar NPT

Shugaban kwamitin tsaro a Majalisar Dokokin Kasar Iran Ibrahim Azizi ya bayyana cewa: Akwai yiyuwar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fice daga yarjejeniyar NPT ta hana kera makaman nukiliya tare da hana yaduwarta a duniya. Kamfanin dillancin labaran Mehr na kasar Iran ya nakalto Ibrahim Azizi yana fadar haka a yau Lahadi, ya kuma yi […]
Sojojin Isra’ila Sun Kutse Cikin Siriya Har Sau 1,068

Kungiyar SOHR mai kula da al-amuran kare hakkin bil’adama a kasar Siriya ta bada sanarwan cewa: Tun bayan faduwar gwamnatin shugaba Bashar Assad na kasar Siriya, sojojin Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun kutsa a cikin kasar har sau 1,068. Tashar talabijan ta Presstv na kasar Iran ta nakalto, kungiyar wacce take da mazauni a kasar Birtaniya […]
Hizbullah:Gwagwarmaya Ce Hanya Daya Wajen Yanto Falasdinu

kungiyar hizbullah ta kasar labanon ta ce gwagwarmaya ce hanya daya tilo ta yanto kasa da yanci
Najeriya Ta kafa Kwamitin Binciken Dalilin Mutuwar 37

najeriya ta kafa kwamitin binciken gano musabbabin mutuwar matasa 37 a jihar niger
Kasar Iran Ta Bayyana Sharudda 7 Ga Amurka Idan Tana Son

iran ta shinfidawa amurka sharudda 7 idan tana so na fice daga cikin mawuyacin yanayi
Amurka Na Shirin Ficewa Daga Yarjejeniyar Islamabad Da Gangan

kasar amurka na shiye wa kunbiya kunbiyar ficewa daga yarjeejniyar islam abad da ka kulla tsakani
Janar Rizha’i: Babu Mafita Ga Amurka Sai Karbar Sharuddan Iran

Janar Rizha’i: Babu Mafita Ga Amurka Sai Karbar Sharuddan Iran
Sheikh Na’im Kassim: Babu Wata Mafita Idan Ba Gwagwarmaya Ba

Sheikh Na’im Kassim ya kuma kara da cewa; Babu wata hanya da za a iya fuskantar Isra’ila da girman kai na duniya, idan ba ta hanyar gwgawarmaya ba.
Wadanda Su Ka Yi Garkuwa Da Malaman Addini A Jahar Zamfara Sun Nemi Kudin Fansa

Wadanda Su Ka Yi Garkuwa Da Malaman Addini A Jahar Zamfara Sun Nemi Kudin Fansa
An Sauya Kwamandan Rundunar Tsaro Ta Farar Hula Na Jahar Niger

An Sauya Kwamandan Rundunar Tsaro Ta Farar Hula Na Jahar Niger Bayan Mutuwar Masu Hako Ma’adanai
Wadanda Su Ka Yi Garkuwa Da Malaman Addini A Jahar Zamfara Sun Nemi Kudin Fansa

Wadanda Su Ka Yi Garkuwa Da Malaman Addini A Jahar Zamfara Sun Nemi Kudin Fansa