Shugaban Kasar Iran Zai Ziyarci Birnin New York Na Amurka

Shugaban Kasar Iran zai ziyarci birnin New York na Amurka domin halartar babban taron Majalisar Dinkin Duniya Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian zai ziyarci birnin

Shugaban Kasar Iran zai ziyarci birnin New York na Amurka domin halartar babban taron Majalisar Dinkin Duniya

Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian zai ziyarci birnin New York na Amurka cikin kwanaki masu zuwa domin gabatar da jawabi ga Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya.

Shugaba Pezeshkian zai kuma gana da shugabannin kasashe da dama a gefen Taron Babban Taron, baya ga gabatar da jawabinsa.

Kamfanin Dillancin Labaran “ISNA” na kasar Iran ya gano cewa: Jami’an gwamnatin Amurka ba su bayar da takardar izinin shiga Amurka ga Shugaba na kasar Iran da membobin tawagar manema labarai ta Shugaban kasar ba a wannan shekarar, amma ana ci gaba da jira don ganin abin da zai faru nan gaba kadan.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted