Belgium: An Kori Wata Malamar Makaranta Daga Aiki Saboda Ta Ki Cire Lullubi

mace mai hijabi

A wannan Litinin din ne da gwamnatin yakin “Flanders” a kasar Belgium ta kori wata malamar makaranta mai suna Hadija Amajourd saboda ta suturta jikinta. Ita dai malama Hadija Amajour ta fara aiki ne ne a makarantar musamman a Assenede tun a cikin shekarar 2022, kuma tun wancan lokacin ne take Sanya hijabi. Kungiyar kwadago […]

Pezeshkian: Akwai Muhimmancin Inganta Tsarin Hadin Gwiwa

Shugaban kasar Iran ya jaddada muhimmancin inganta tsarin haɗin gwiwa tsakanin ɓangarori daban-daban da kuma cinikayyar kuɗaɗen ƙasashen duniya, da kuma rashin iyawar Amurka na aiwatar da manufofin mulkin mallaka Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya bayyana cewa: Sanarwar ƙarshe ta taron kungiyar BRICS ta haɗa da yin Allah wadai da hare-haren da aka kai […]

Qalibaf: Tashin Farashin Mai Ya Zo Daidai Da Hasashen Simpsons

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya mayar da martani ga hauhawar farashin mai: Yana jaddada cewa: Hasashen Simpsons ya tabbata” Shugaban tawagar tattaunawa ta Iran kuma shugaban Majalisar Dokokin kasar, Muhammad Baqir Qalibaf, ya yi tsokaci mai ban mamaki game da hauhawar farashin mai da ya kafa tarihi. Da yake mayar da martani ga rahoton Bloomberg […]

Araqchi: Iran Zata Yi Zaman Taro Da Kasashen Larabawa

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Iran zata gabatar da sabbin taswirar hanya a mashigar Hormuz a taron Salalah gobe. Ministan Harkokin Wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya sanar a ranar Lahadi cewa: An shirya gudanar da wani taro a ranar Litinin a garin Salalah na kasar Oman, tare da halartar kasashe biyar na […]

Baqa’i: Iran Tana Kai Hare-Hare Ne Kawai Kan Sansanonin Amurka

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Sojojin Iran sun kai hare-hare kan sansanonin Amurka wadanda su ne tushen kai hare-haren ta’addanci kan Iran Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya tabbatar da cewa: Kowane makami mai linzami na Amurka da ta kai hari kan zauren wasanni da ke Lamerd ya ƙunshi gutsuttsura […]

Tsohon Jami’in UN: Amurka Ta Fake Da Harin 11/09 Wajen Yake-Yake

Tsohon jami’in Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Harin 11/09 kan Amurka ya zame dalilin bude fagen yake-yaken Amurka a duniya Wani tsohon jami’in Majalisar Dinkin Duniya ya yi ikirarin cewa: “Yaki da ta’addanci” da Amurka ke jagoranta ba wai kawai ya gaza raunana kungiyoyin ‘yan ta’adda ba ne, har ma ya taimaka wajen samar […]

Iran Zata Fito Da Sabbin Dabarbarun Yaki Idan An Sake Takalarta

Ministan tsaro na rki a nan kasar Iran ya bayyana cewa idan wani yaki ya sake barkewa tsakanin Iran da Amurka makiya zasu yi mamaki, saboda sojojin Iran zasu sake fitowa a wannan karon ma da sabbin ci gaba a kayakin yakin wadanda makiya basu taba ganin iransu ba. Haka ma barnan da zasu yi […]

Yemen Ta Kai Sabbin Hare Haren Maida Martani Kan Saudia

Sojojin kasar Yemen sun kaddamar da sabbin hare haren maida martani kan barikokin sojoji da kuma cibiyoyin arzikin man fetur na kasar Saudiya a jiya Lahadi, a yunkurin da take yi na kwato yankunan yammacin kasar daga mamayar saudia. Tashar talabijan ta Presstv a nan tehran ta nakalto majiyar gwamnatin Yemen na cewa makamai masu […]

An Dage Taron Larabawa Na Yankin Tekun Farisa A Omman

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa, an dage taron kasashen larabawa na yankin tekun farisa a birnin Mascat na kasar Omma, wanda ake shirya gudanar da shi a yau litinin, tare da bukatar daya daga cikin kasashen. Kamfanin dillancin labaran IRNa na kasar Iran ya nakalto ma’aikatar tana tabbatar da labarin a […]

EU: Tsadar Kayaki Zai Ci Gaba A Turai Saboda Yakin Amurka Kan Iran

Shugaban babban bankin kasashen Turai Christine Lagarde Ta bada sanarwan cewa kasashen Turai zasu ci gaba da fama da tsada da tashin farashin kayaki a cikin kasashen kungiyar saboda yakin da Amurka ta dorawa JMI zuwa wani lokaci. Kamfanin dillancin labaran Parstoday na kasar Iran ya nakalto Christine Lagardem tana fadar haka ajiya Lahadi, ta […]

Saudia Ta Nemi Taimakon HKI Kan Yaki Da Huthawa

Kafafen yada labarai na HKI sun bada labarin cewa yerima mai jiran gadon sarautar kasar Saudia Muhammad bin Salman ya bukaci taimakon HKI a yakin da take fafatawa da Huthawa na kasar Yemen. Tashar talabijan ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto Jaridar Hayom ta HKI tana fadar haka ta kuma kara  da cewa, da […]