Iran Da Rasha Sun Ce Gabatar Da Batun Makamashin Nukiliyar Iran A Gaban Kwamitin Tsaro Ba Shi Da Ginshiki Na Doka

Iran Da Rasha Sun Ce Gabatar Da Batun Makamashin Nukiliyar Iran A Gaban Kwamitin Tsaro Ba Shi Da Ginshiki Na Doka
Yemen: Ansarullah Sun Shiga Garin “Mukha” Dake Gabar Mashigar Babal-Mandab Mai Muhimmanci

Rahotanni da suke fitowa daga kasar Yemen sun ce mayakan Ansarullah sun kutsa cikin garin ” Makha” mai muhimmanci saboda yadda yake da kusancin kilo mita 40 daga mashigar Ruwan Babal Mandab na tekun “Red Sea”. Hukumar Yemen ta birnin Aden wacce Saudiyya take goya wa baya, ta sanar da cewa sun janye sojojinsu daga […]
Lamine Yamal, Ya Kafa Tarihi Inda Ya Zama Dan Wasa Na Farko

dan wasan kwallon lamine yamal ya kafa tarihi , sau 3 yana tsayawa takarar ballon d’or
Sojojin Isra’ila Sun Kashe Wani Bafalasdine A Yankin Gaza

sojojin isra’ila sun kai hare are a gabar yammacin kogin jodan kuma sun kashe wani ba falasdine kuma sun saje gawarsa
Iran Tayi Tir Da Kudurin Hukumar IAEA Kuma Ta yi Gargadi

iran ta ce kudurin hukumar IAEA kan iran zai haifar da yin watsi da dokar hana yaduwar makaman nukiliya
Dan Majalisar Amurka : Gwamnatin Trump Ce Mafi Muni A Tarihi

wani dan jamiyar demukorat a Amurka yace gwamnatin trump ce mafi muni a tarihi
Iran:Takunkumin Amurka Kan Iran Ta’addancin Tattalin Arziki Ne

jakadan iran a mdd yayi tir da takunkumin amurka kan jirage 27 na iran kuma yace taadancin tattalin arziki ne