Sharhin Bayan Labarai: Hukumar IAEA Zata Mai Iran Kwamintin Tsaro

Assalamu alaikum masu sauraro, sharhin bayan labarammu zai yi magana dangane da “Shirin Maida shirin makamashin Nukliyan kasar Iran zuwa kwamitin Tsaro na MDD”. Wanda ni tahir amin zan karanta. ///….Gwamnatin kasar Iran ta yi tir da gwamnonin hukumar makamashin nukliya ta Iran suka samar da nufin sake maida batun shirin makamashin nukliya na kasar […]
Sojojin Iran Sun Mayar Da Martani Mai Zafi Kan Sojojin Amurka

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta mayar da martani mai zafi kan hare-haren da sojojin Amurka suka kai wa jiragen ruwan mai na Iran Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta fitar da hotunan harin makami mai linzami kan sansanonin Amurka da ke kasar Jordan. Rundunar Sojojin Sama ta IRGC ta fitar da […]
Sojojin Iran: Sun Shirya Tsaf Kan Fuskantar Duk Wata Barazana

Kwamandan Rundunar Sojin Kasa ya sanar da cewa: Rundunar ta shirya tsaf don tunkarar kowace barazana Kwamandan Rundunar Sojojin Kasa, Birgediya Janar Ali Jahan-Shahi, ya jaddada cewa: Barazanar da makiya suke yi kan Jamhuriyar Musulunci, ko da kashi daya cikin dari ce, dukkan sojojin Iran, sun shirya tsaf don tunkarar duk wata barazana a kowane […]
Jami’in Sojin Iran: Iran Ta Canza Yanayin Yaki Da Makiyanta

Mataimakin Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Iran ya bayyana cewa: Canza yanayin yaki da Iran ta yi ya wuce tsammanin abokan gaba Mataimakin Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Iran, Birgediya Janar Kioumars Haidari, ya tabbatar da cewa: Makiya ba su taba tunanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta iya canza yanayin yaki da kuma fadada fagensa zuwa […]
Yemen: Saudiyya Zata Biya Farashin Ta’addancinta Kan Kasar

Kakakin Rundunar Sojin Yemen ya bayyana cewa: Inkarin Saudiyya game da kai hari kan Yemen ba zai wanke ta daga munanan aniyarta ba Kakakin Rundunar Sojin Yemen, Birgediya Janar Yahya Sari’e, ya tabbatar da cewa: “Yunkurin maƙiya na Saudiyya na musanta hare-haren da suke kai wa Yemen, ba zai wanke su daga fuskantar mummunan sakamakon […]
Kasuwanci Tsakanin Kasashen Iran Da Iraki Yana Kara Habaka

Kasar Iraki tana samun kashi 22 cikin 100 na kayayyakin da Iran ke fitarwa zuwa wajen kasarta, ban da batun harkar mai Shugaban Hukumar Raya Tattalin Arzikin Iran da Iraki ya bayyana cewa: Kusan kashi 22% na fitar da kayayyaki daga Iran zuwa wajen kasar, kasar Iraki ce ke karban kayayyakin a cikin ‘yan shekarun […]
MDD Ta Yi Kira Da A Tsagaita Wutar Yaki A Kasar Sudan Da Gaggawa

MDD ta yi wannan kiran ne na tsagaita wuyar yakin Sudan cikin gaggawa bayan wani hari da jirgi maras matuki da aka kai akan cibiyoyin kiwon lafiya da hakan ya kara jefa mutane cikin matsanancin yanayi. Shugaban hukumar kare hakkin bil’adama ta MDDVolker Turk ya bayyana cewa; Da akwai fararen hula da dama a suke […]
Farashin Man Fetur Samfurin “Brent” YA Haura Dala 10 Kowace Ganga Daya

Farashin Man Fetur Samfurin “Brent” YA Haura Dala 10 Kowace Ganga Daya
IRGC Ta Sanar Da Kai Wa Jiragen Yakin Amurka Hare-hare

Dakarun kare juyin musulunci na Iran sun sanar da cewa sun kai wa jiragen yakin Amurka hare-hare da kuma wasu jiragen dakon mai wadanda su ka keta dokokin wucewa ta mashigar Ruwan Hurmuz.
Sudan Ta Zargi Daular Larabawa Da Alhakin Baiwa RSF Horo

kasar Sudan ta zargi hadaddiyar daular larabawa da daukar nauyin bawa kungiyar RSF horo a habasha
Saudiya Ta Mayar Da Martani Kan Harin Dakarun Sojin Yamen

sakarun sojin yamai sun kai hari a wurare daban daban a kasar saudiya a matsayin mayar da martani
Masar Da Jodan Sun yi Maraba Da Matsayin Birtaniya

kasashen masar da jodan sun yi marhabin da matsayin bairtaniya na hana hulda da sabbin gine-ginen isra’ila
Iran: Harin Amurka Da Isra’ila Ba Zai Lallata Shirin Nukiliyarta Ba

iran take hare haren da amuraka da israla ke kai mata ba zau iya yin wani tasirin kan shirinta na nakiliya ba
Dakarun IRGC Sun Kai Hari Kan Sansanin Sojin Amurka A Jodan

A ci gaba da gwabza fada da ake yi iran ta kai hari kan sansanin sojin amurka a jodan