IRGC Ta Lalalata Jiragen Amurka A Sansanoninsu A Jordan

Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada labarin kai hare hare kan sansanin sojojin kasar a kasar Jordan a safiyar yau Litinin bayan da suka kai hare hare kan tsibirin Larak da ke cikin tekun Farisa.

Sojojin Iran Sun Kai Hare Hare Kan Jiragen Yakin Amurka A UAE

Sojojin kasar Iran sun bada labarin kai hare hare kan sansanin sojojin AL-Minhad na jiragen sama mallakin Amurka a kasar UAE kusa da birnin Dubai. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar sojojin na cewa sun yi amfani da makaman Kamikaze Drones don maida martani kan sojojin Amurka a yankin. Labarin ya […]

Iran: Nakiyoyi Sun Rusa Katafaren Jirgin Dakon Mai A Hurmuz

Hoton jiragen ruwa

Majiyar dakarun Juyin juya halin musulunci na kasar Iran ta bada labarin cewa, wani katafaren jirgin ruwan dakon danyen man fetur ta yi kokarin satar hanya a matsagar ruwa ta Hurmuz amma sai da gamu da manya manyan nakiyoyi guda biyu wadanda suka sa ya kama da wuta sannan hakan ya tilasta masa tsayawa cik […]

Sheikh Qasim: Jajircewar Mutanen Lebanon Ya HKI Rauni

Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Sheikh Qasim yana fadar haka a wani Jawabin da ya gabatar a taron hadin kan musulmi wanda aka gudanar a nan Tehran ta kafar hotunan bidiyo a jiya Lahadi.

Iran Ta Wadatu Da Abinci Wanda Ya Kasance Matsala A Baya

Ma’aikatar noma da kiwo ta kasar Iran ta bada sanarwan cewa kasar ta kai matsayin wadata da abinci musamman a bangaren naman kaji, saboda a halin yanzu tana samar da tone miliyon biyu na naman kaji a ko wace shekara. Alhali tana bukatar tone miliyon 1.6 ne kadai. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran […]

An Gudanar Da Bikin Mauludi A Fadin Iran A Ranar Lahadi

A jiya ne aka gudanar da bukukuwan tunawa da zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu da kuma Makon Hadin Kan Musulmi a birnin Tehran da kuma sauran fadin Iran A daidai lokacin da Makon Hadin Kan Musulmi da kuma zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata a gare […]