Tattaunawa Tsakanin Jagora Da Shugaban Kasar Iran

An yi zaman taro tsakanin Shugaban kasar Iran da Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatollah Seyyed Mojtaba Hosseini Khamenei, kuma ya yi tattaunawa da shi yayin da yake fara shekara ta uku a kan karagar mulki. A lokacin taron, sun […]

Araqchi: Babu Wata Tattaunawa Tsakanin Iran Da Amurka

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: A halin yanzu Iran ba ta tattaunawa da Amurka, kuma sake buɗe mashigar Hormuz ya dogara ne akan wasu sharuɗɗa banda yarjejeniyar fahimtar juna da Oman Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da cewa: Babu wata tattaunawa tsakanin Iran da Amurka a halin yanzu, yana mai […]

Zarif: Akwai Bukatar Yarjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasashen Musulmi

Tsohon Ministan Harkokin Wajen Iran ya jaddada bukatar cimma yarjejeniyar tsaro mai inganci tsakanin kasashen Musulunci Tsohon Ministan Harkokin Wajen Iran Mohammad Jawad Zarif ya jaddada wajibcin cimma cikakkun yarjejeniyoyi na tsaro tsakanin kasashen Musulunci. Zarif ya wallafa wannan mahanga tashi a wata mujalla kuma ya rubuta cewa: “Kamar yadda ya rubuta shekara guda da […]

Netanyahu: Ba Zai Yarda Da Kafa Kasar Falasdinu Ba

Fira Ministan Haramtacciyar Kasar Isra’ila ya bayyana cewa: Sun yi watsi da shirin Majalisar Zaman Lafiya game da Gaza, kuma ba za a kafa ƙasar Falasɗinu ba Fira Ministan gwamnatin Isra’ila Benjamin Netanyahu ya sanar a yau Lahadi cewa: Isra’ila ta yi watsi da shirin batutuwa 15 na Gaza da “Majalisar Zaman Lafiya” ta amince […]

Sudan Na Shirin Taron Kasa Tare Da Yin Afuwa Ga ‘Yan Adawa

Shugaban Majalisar Gudanar Mulkin Sudan yana tattaunawa da manyan jami’an Sudan game da yin afuwa ga ‘yan adawa da kuma shirye-shiryen tattaunawa ta kasa Majiyoyin siyasa na Sudan sun bayyana cewa: Tattaunawa ba tare da sanarwa ba tsakanin shugaban Majalisar Gudanar da Mulkin Soja a Sudan, Abdel Fattah al-Burhan, da ƙungiyoyin siyasa na kasar, ƙungiyoyin […]

Iran Ta Bayyana Sharuddan Sake Bude Hurmuz

Sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya sake nanata sharuddan majalisar na sake bude mashigar ruwa ta Hurmuz . Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Mohammad Baqer Zolqdr yana fadar haka a jiya Asabar ya kuma kara da cewa Iran ba zata sake bude mashigar ruwa ta Hurmuz ba sai Amurka […]

Shekaru 28 Da Sahadar Jami’an Diblomasiyyar Iran A Afganistan

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya sha alwashin nema da kuma gano wadanda suka kashe jami’an diblomasiyyar kasar guda 8 da kuma wani dan jarida a karamin ofishin jakadancin kasar da ke Mazar Asharif na kasar Afganistan. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran, ya nakalto ma’aikatar tana fadar haka a dai dai lokacinda take […]

Nujaba: Laluma Ba Za Ta Yi Aiki A Kan Kasar Saudiya Ba, Sai Wuta

Babban sakataren kungiyar gwagwarmaya ta Nujaba na kasar Iraki ya ce bin hanyar diblomasiyya da kasar Saudi aba zai yu ba, sai an yi amfani da karfi. Kamfanin dillancin labaran Mehr na kasar Iran ya nakalto Sheikh Akram Al-Kaabi yana fadar haka haka ya kuma kara da cewa, bisa irin abinda aka jarraba da kasar […]

Aragchi: Iran Zata Ci Gaba Da Jajircewa Kan Matsayinta

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, kasarsa zata ci gaba a kan tafarkinta na jajircewa don kare hakkin mutanen kasar duk tare da matsin lamba daga kasashen duniya da dama. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Aragchi yana fadar haka a yau Lahadi. A wani jawabinda da ya […]