Tattaunawa Tsakanin Jagora Da Shugaban Kasar Iran

An yi zaman taro tsakanin Shugaban kasar Iran da Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya gana da Jagoran

An yi zaman taro tsakanin Shugaban kasar Iran da Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatollah Seyyed Mojtaba Hosseini Khamenei, kuma ya yi tattaunawa da shi yayin da yake fara shekara ta uku a kan karagar mulki.

A lokacin taron, sun tattauna dalla-dalla kan batutuwa da matsalolin da kasar ke fuskanta, musamman tabbatar da bukatun jama’a na yau da kullun, halin da ake ciki game da yakin da aka dora wa Iran a karo na uku da kuma yiwuwar mataki na gaba, ci gaban da aka samu a fagen soja, mafita da ta shafi samar da albarkatu da kuma kula da kashe kudi (a cikin kudin cikin gid ana rial, kudaden kasashen waje da makamashi), da kuma kafa huldar tattalin arziki da abokan huldar kasashen waje.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted