Mataimakin Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Muhimmancin Alakar Iran Da Afirka

Mataimakin Shugaban kasar Iran na farko ya bayyana cewa: Babu wata hujja da ke nuna gazawa a ci gaban dangantaka da Afirka Mataimakin Shugaban Kasa na Farko na Iran, Muhammad Reza Aref, ya jaddada bukatar samar da cikakkiyar daburar bunkasa dangantakar Iran da nahiyar Afirka. Aref ya jaddada muhimmancin samar da cikakkiyar dabarar fadada dangantaka […]
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Kai Harin Amurka Da Saudiyya Kan Kasar Iraki

Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan hare-haren da Amurka da Saudiyya suka kai wa Iraki Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi Allah wadai da harin da Amurka da Saudiyya suka kai wa wasu yankuna a Iraki. Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta yi Allah wadai da harin da Amurka da Saudiyya suka kai […]
Hedikwatar Rundunar Sojin Khatam Al-Anbiya Ta Yi Gargadi Kan Wawushe Kadarorin Iran

Hedikwatar Rundunar Soji ta Khatam al-Anbiya (A.S) ta Iran ta yi gargaɗi game da duk wani kutse da aka yi wa kadarorin Iran da aka tsare saboda takunkumi Kakakin Hedikwatar Rundunar Sojin ta Khatam al-Anbiya, Ibrahim Zulfiqari ya bayyana, a martanin da ya mayar kan ikirarin Shugaban Amurka Donald Trump game da diyya ga jiragen […]
Rundunar Tsoron Juyin Juya Hali Ta Kai Hari Kan Sansanin Sojin Amurka A Jordan

Rundunar tsaron juyin juya hali ta kai hari kan sansanin sojin sama da kuma hedikwatar rundunar sojin Amurka da ke Jordan Rundunar Sojojin Sama ta Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta sanar da cewa ta kai hari kan sansanin sojin saman Amurka da hedikwatar rundunar tsaro ta tsakiya da ke Jordan da makamai masu linzami. […]
Jami’an Tsaron Iran Sun Rusa Wasu Gungun ‘Yan Ta’adda A Kudu Maso Gabashin Kasar

Jami’an tsaron Iran sun wargaza wasu gungun ‘yan ta’adda guda hudun masu kafirta musulmi a yankin kudu maso gabashin Iran Ma’aikatar Leken Asiri ta Iran ta sanar da cewa ta wargaza wasu gungun ‘yan ta’adda guda hudu masu kafirta musulmi da kuma kame wasu ‘yan ta’adda 15 a yankin kudu maso gabashin kasar. Sanarwar Ma’aikatar […]
Iran: Mutane Biyu Sun Yi Shahada Sanadiyyar Harin Amurka A Tsibirin Qashm

Kamfanin dillancin labarun “Pars” ya ce, jiragen yakin Jamus da Faransa sun taimakawa Amurka wajen kakkabo makamai masu linzamin da Iran din ta harba akan sansanonin sojojin ‘yan ta’adda na Amurka a kasar Jordan.
Falasdinawa 4 Sun Yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Sojojin Sahayoniya

Majiyar asibitocin yankin Gaza ta tabbatar da cewa Falasdinawa 4 sun yi shahada a cikinsu akwai kananan yara 2,yayin da wani adadi mai yaw ana Falasdinawan ya jikkata.
IRGC: Duk Wani Tsoma Baki A Hurmuz Zai Fuskanci Mayar Da Martani Mai Tsanani

jirgin ruwan kasar Qatar na dakon gas, ya wuce ta hanyar da Iran ta ayyana bayan tsaikon da aka samu na tsawon makwanni uku.
Ziyarar Arba’in: Mutane Miliyan 2 Su Ka Shiga Iraki Daga Iran

Jami’in ‘yan sandan Hussaini ya kuma masu fita daga Iran din karuwa yake yi. A kowace shekara miliyoyin masoya iyalan manzon Allah ( s.a.w) ne suke shiga cikin kasar Iraki domin juyayin 40 daga ranar shahadar Imam
Falasdinawa 3 Sun yi Shahada Sakamakon Hare-Haren Isra’ila A Yankin Gaza A Jiya Laraba

Majiyoyin labarai sun bayyana cewa akalla falasdinawa guda 3 sun yi shahada a jiya laraba bayan wasu hare-haren da sojojin isra’ila suka kai a arewaci da kudancin yankin gaza. majiyar Asibiti a kudancin gaza a Asibitin Nasir busil sun ga gawar wani bafalasdine , kuma wasu guda 16 sun jikkata cikinsu har da yara kanana […]
Ana Zargin Gwamnatin Kamaru Da Killace CFA Tiriliyan 5 A Lalitarta

Masana harkokin tattalin arziki a Kamaru sun bayyana cewa yanzu haka akwai CFA triliyan 5 maƙare a lalitar gwamnatin kasar, saboda rashin kammala ayyukan da suka kamata a yi amfani da su. Ƙasar ta Kamaru ta ciyo bashin kuɗaɗen ne domin gudanar da wasu muhimman ayyuka da za su amfanar da al’umar ƙasar, amma aka […]
Cibiyar Dakarun Sojin Amurk Ta Centcom Ta Sanar Da Kawo Karshen Sabon Harin Da ta Kaddamar Kan kasar Iran

Rahotanni da kamfanin dillancin labarai na meher ya nakalto ya nuna cewa cibiyar sojojin Amurka Centcom ta bayyana ce dakarun su sun kawo karshen hare-haren da suka kai a kasar iran da misalin karfe 10 na dare agogon Amurka a jiya laraba, kuma sun ce sun kawo karshen mummunan harin da suka kai kan kasar […]
Ahmad Dawud Uglo Ya Sanar Da Ficewa Daga Jam’iyar Mustaqbal Kuma Ya Rusata

Shugaban jam’iyar mustaqbal na kasar turkiya Ahamd Dawud Uglo ya sanar da ficewa daga jam’iyar mustaqbal kuma ya rusata, kuma ya bayyana cewa wannan matakin ba ya nufin mika wuya , wani mataki ne na kyawawan halaye. haka zalika Uglo yace matakin da ya dauka na rusa jam’iyar mustaqbal ta zo ne bayan kasa hada […]
Gamayyar Jam’iyun Siyasa Na Kasar Iraqi Sun yi Tir Da Harin Da Amurka Da Saudiya Suka Kai Kan Kasarsu

Rahotanni sun bayyana cewa gamayyar jam’iyun siyasa a kasar Iraqi sun gudanar da taron gaggawa domin tattaunawa kan harin hadin guiwa da Amurka da Saudiya su kai a kasar , inda suka bayyana harin a matsayin keta hurmin kasar, kuma barazana ne ga zaman lafiya da tsaron yankin. har ila yau sun bayyana cewa wadannan […]