Jagoran Juyin Juya Hali Ya Jaddada Bukatar Daukar Fansar Kashe Jagora Sayyid Khamene’i

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Daukar fansar jinin Imam Khamene’i da ya yi shahada shine bukatar mutane kuma babu makawa za a cimma hakan Jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran, Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene’i ya jaddada cewa: Daukar fansar jinin Imam Sayyid Ali Khamenei da dukkan shahidai buƙata ce ta al’ummar […]

Baqa’i: Iran Tana Sanya Ido Kan Duk Wani Motsin Makiya A Dukkan Bangarori

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Sojojin Iran suna Sanya ido kan motsin abokan gaba da lura mai tsanani Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya tabbatar a yau cewa: Sojojin Iran suna sa ido sosai kan motsin abokan gaba a gabar teku, tsibirai, iyakoki, da sauran wurare masu mahimmanci. Baqa’i ya […]

Rasha Ta Yi Wa Kasar Mozambique Tayin Taimaka Mata Ta Magance  Ta’addanci

Ministan Harkokin wajen kasar RashaSergey Lavrov wanda yake ziyarar aiki a kasar Mozambique ya yi wa gwamnatin kasar tayin taimaka mata domin ta magance barazanar ta’addanci da take fuskanta. Sojojin Kasar ta Mozambique dai suna fada da ‘yan ta’adda a yankin Arewacin kasar na Cabo  Delgado dake da arzikin man fetur. Yankin ya fuskanci hare-hare […]

Iran ta yi watsi da ikirarin cewa Tehran ta nemi tattaunawa da Amurka

Iran ta yi watsi da ikirarin cewa Tehran ta nemi tattaunawa da Amurka. Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya yi watsi da ikirarin, yana mai gargadin cewa saba yarjejeniyar fahimtar juna da Washington ta yi a ranar 17 ga Yuni, kuma Iran za ta maida martini daidai wadaida. Esmaeil Baqaei, a wata hira da IRIB’s […]

Iran Za Ta Ci Gaba Akan Tafarkin Da Tsohon Jagoranta Ya Dora Ta  

Kwamandan Sojojin Iran, Manjo Janar Amir Hatami, ya yaba wa al’ummar kasar kan halartar jana’izar tsohon Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar da ya yi shahada, yana mai cewa tarurukan sun aika sako bayyananne ga makiya, yana mai nuna cewa hanyar da Ayatollah Seyyed Ali Khamenei ya kafa za ta ci gaba da wanzuwa […]