Libya : An Fara bincike kan kisan Saif Al Islam Gaddafi

A Libiya an fara gudanar da bincike kan kisan Saif Al Islam da ga tsohon shugaban kasar mirigayi Muammar Ghaddafi. Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe Saif Al Islam Gaddafi a birnin Zintan ranar Talata. Babban Lauyan Libya al Siddiq al Sour ya fara bincike a wannan Laraba […]

Gaza : Harin Isra’ila ya kashe mutane 20

jana'izarShahidai

Jiragen yakin Isra’ila sun kai wasu munannen hare-hare kan tantunan Falasdinawa a Khan Yunis, wanda hakan ya nuna yadda Isra’ila ke ci gaba da saba wa yarjejeniyar tsagaita wuta da ta cimma da kungiyar Hamas a watan Oktoban 2025. Majiyoyin lafiya da na cikin gida sun ce jiragen yakin Isra’ila sun kai hare-hare kan tantunan […]

Amurka ta tabbatar da tura rukunin sojoji a Najeriya

Rundunar Sojojin Amurka (AFRICOM) ta sanar da cewa ta tura wani rukunin sojoji a tarayyar Najeriya. Wannan sanarwar ta zo ne bayan hare-haren sama da Amurka ta kai kwanan baya a Najeriya.   Janar Dagvin R.M. Anderson ya nuna cewa wannan tura sojoji ya biyo bayan wani taro da shugaban Najeriya Bola Tinubu a Rome […]

‘Yan Gwagwarmayar Falasdinawa Sun Raunata Wani Babban Jami’in Sojan Gwamnatin Isra’ila

‘Yan gwagwarmaya sun jikkata wani babban jami’in sojan gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra’ila a yankin arewacin Gaza Rundunar sojin haramtacciyar kasar Isra’ila ta ce: Wani babban jami’in sojanta ya sami  mummunan rauni a ranar Laraba bayan da ‘yan bindiga suka bude wuta kan rundunar sojin mamayar Isra’ila kusa da Green Line a arewacin Gaza. Kafafen yada […]

Sharhi Kan: Rikicin Watan Jenerun 2026 Da Watan Satumban 1978 A Iran, daya ne

Assalamu alikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na sharhin bayan labarai, shirimmu nay au zai magana a kan rikicin watan jenerun shekara da 2023 da ta watan satumban shekara 1978. Wanda ni tahir amin zan karanta ////..makonni kafin a gudanar da bukukuwan cika shekaru 47 da nasarar juyin […]

Africom: Amurka Ta Aike Da Sojoji Zuwa Nigeria Domin Fada Da Ta’addanci

Rundunar sojan Amurka a Afirka ( Africom) ta sanar da cewa, kasar ta aike da sojoji kadan zuwa Nigeria a karon farko tun bayan harin da ta kai a ranar kirsimeti, a karkashin abinda ta kira aiki tare domin fada da “Da’esh” da Boko Haram. Kwamandan rundunar ta “Afircom” Dagvin R.M Anderson ne ya sanar […]

Libya: An Yi Wa Saiful-Islam Kaddafi Kisan Gilla  A Jiya Talata

Masu taimaka wa dan gidan tsohon shugaban kasar Libya, Mu’ammar Kaddafi, Saiful Islam sun sanar da cewa; wasu mutane 4 ne  da  su ka yi shiga ta Kwamando su ka kutsa cikin gidansa a garin Zantan, su ka yi masa kisan gilla. A wata sanarwa da masu taimakawa Saiful-Islami Kaddafi su ka fitar, wanda kuma […]

 Na’im Kassim: Za Mu Iya ‘Yantar Da Kasa

jagoran Hizbullah

Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa, ‘yan gwgawarmayar suna da karfin da za su iya ‘yantar da kasa, don haka abinda ya kamata a yi, shi ne matsin lamba ga Amurka da abokan gaba ‘yan sahayoniya akan keta hurumin kasar. Babban magatakardar kungiyar ta Hizbullah Hujjatul Islam Na’im Kassim ya ce; […]