Ma’aikatar Shari’a ta Amurka ta rage tuhumar da ake yi wa Maduro

Ma’aikatar Shari’a ta Amurka ta rage tuhumar da ake yi wa Shugaban Venezuela Nicolás Maduro, inda ta janye manyan tuhume-tuhumen da Donald Trump ya gabatar na cewa Maduro ne ke jagorantar wata kungiyar masu safarar miyagun kwayoyi. Tuhume-tuhumen farko, wanda ke kunshe a cikin tuhumar 2020, ya bayyana ”Cartel de los Soles ”a matsayin wata […]
Iran ta sha Alwashin maida Martani mai karfi ga duk wata sabuwar barazana

Majalisar Tsaron Ƙasa Ta Yi Allah wadai da karuwar barazanar baka da kuma maganganun da ba su dace ba da kiyaya musamman daga Amurka da ake wa Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Majalisar ta yi gargaɗin cewa duk wani hari kan tsaron Iran, ‘yancin kai, ko hakkin mallakar kasa zai haifar da martanin da ya dace. […]
Somaliya ta soki ziyarar ministan harkokin wajen Isra’ila a Somaliland

Somaliya ta yi Allah wadai da ziyarar da ministan harkokin wajen Isra’ila ya kai zuwa yankin Somaliland, wanda ta ce ya shiga yankin ba tare da Izini ba. Ma’aikatar Harkokin Wajen Somaliya ta soki ziyarar tana mai cewa “ziyarar da Ministan Harkokin Wajen Isra’ila Gideon Saar ya yi ya zama babban keta ikon mallakar Somaliya, […]
Isra’ila ta sake Kai hare hare ta Sama a Lebanon

Isra’ila ta kai hare-hare ta sama a kudanci da gabashin Lebanon, inda ta sake karya yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma. Sojojin Isra’ila sun kai hare-hare daban-daban kan garin al-Manara a kwarin Bekaa da gundumar Jezzine a kudancin Lebanon. A cewar rundunar sojin Isra’ila, hare-haren sun farmawa wuraren da take ikirarin cewa mallakar kungiyar Hezbollah […]
IRGC Ta Yabawa Ma’aikata A Iran Kan Hakurin Da Suke Yi A Tsakiyan Takunkuman Tattalin Arziki

Wani babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan kasar Iran wato IRGC ya yabawa ma’aikatan kasar kan hakurinsu a tsakiyar takunkuman tattalin arziki mafi muni wanda gwamnatin kasar Amurka da kawayenta suka dorawa JMI. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Birgedia Janar Hassan Hassanzadeh yana fadar haka ya kuma […]
Iran Da Cuba Sun Yi Allawadai Da Amurka Kan Abinda Ta Yi A Venezuela

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arachi a tattaunawarsa ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Cuba Bruno Rodríguez ya bayyana cewa bangarorin biyu sun kara karfafa dankon zumunci a tsakaninsu. Kuma sun yi allawadai da gwamnatin kasar Amurka kan takurawa kasashen biyu da take yi. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya ce […]
An Kashe Mutane 114 A Cikin Mako Guda Kacal A Rikicin Kasar Sudan

Majiyar kiwon lafiya a kasar Sudan ta bada sanarwan cewa a cikin mako guda kacal an kashe mutane 114 a yakin da sojojin kasar da kuma yan tawaye na RSF suke fafatawa. Shafin yanar gizo na labarai ARAB NEWS na kasar Saudiya ya bayyana cewa, jiragen yaki wadanda ake sarrafasu daga nesa sun kai hare-hare […]
Mali: Yan Ta’adda Sun Kai Hare-Hare Kan Mahakar Ma’adinai A Kudancin Kasar

Yan bindiga a kasar Mali sun kai hare-hare kan mahakar ma’adinai daga kudancin kasar a karshen makon da ya gabata inda suka kona kayakin aikin hakar Ma’adinai, sannan suka yi garkuwa da mutane 7 na wani lokaci kafin su sake su daga baya. Tashar talabijan ta Al-mayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto jami’an gwamnatin kasar […]
Najeriya: Hukumar Zabe Ta Fara Rijistan Masu Zabe Karo Na Biyu

Hukumar zabe mai zaman kanta a tarayyar Najeriya ta fara rijistar masu zabe wanda ake ira CVR a karo na biyu bayan da ta kammala aikin a karo na farko a cikin ranar 10 ga watan Decemban da ta ya gabata. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta bayyana cewa hukumar ta INEC ta fara rijistan […]
Ana Ci Gaba Da Yin Allawadai Da Aniyar Trump Na Kwace Iko Da Yankin Greenland

Fira ministan yankin na Greenland wanda yake a cikin kasar Holland ya fada wa shugaban kasar Amurka cewa; Abinda yake yi ya isa haka.” Fira ministan yankin na Greenland ya rubuta a shafinsa na “facebook” cewa; Ba ma son a ci gaba da yi mana matsin lamba, ko kuma yi mana shagube,balla kuma yin mafarkin […]
Cuba Ta Ayyana Zaman Makoki Na Kwanaki Biyu Saboda ‘Yan Kasarta 32 Da Amurka Ta Kashe A Harin Venezuela

Gwamnatin kasar Cuba ta sanar da cewa ‘yan kasarta da Amurka ta kashe a Venezuela,dukkaninsu ma’aikatan ma’aikatar harkokin cikin gida ne da kuma dakarun juyin juya halin kasar. Haka nan kuma sanarwar ta kara da cewa, an tura mutanan ne zuwa Venezuela bisa bukatar gwamnatin kasar. Sanarwar ta ce, “A sakamakon harin ta’addanci da Amurka […]
Isra’ila Ta Kai Jerin Hare-hare A Kasar Lebanon

A jiya Litinin da marece jiragen yakin Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun kai jerin hare-hare a cikin kasar Lebanon a wuraren da su ka kira na kungiyoyin Hizbullah da Hamas. Rahotanni daga kasar ta Lebanon sun ambaci cewa wuraren da hare-haren na ‘yan sahayoniya su ka shafa sun hada kauyen Anan dake gundumar Jazzin akudancin Lebanon, […]
Sojojin Kasar Venezuela Sun Bude Wuta Akan Jirgin Sama Maras Matuki Na Amurka Da Ya Yi Shawagi A Saman Fadar Shugaban Kasa

Da marecen jiya Litinin an ji karar bude wuta a kusa da fadar shugaban kasar a birnin Caracas,kamar yadda kamfanin dillancin labarun faransa ya nakalto. Sai dai majiyar gwamnatin kasar ta ce daga baya bude wutar ya tsaya, ya kuma faru ne bayan da wani jirgin sama maras matuki ya yi shawagi a kusa da […]