China Ta Gargadi Amurka Akan Batun Yakar Kasar Venezuela

Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar China ta bayyana cewa: Beijing ba ta lamunta da duk wani kokarin tsoma bakin kasashen waje a harkokin cikin gidan wannan kasar.” Mao Ning wacce ta gabatar da taron manema labaru a brinin Beijing a kasar China ta yi kira ga kasar Amurka da ta fasa Shirin […]
Palasdinu: Kwamandoji Biyu Na Rundunar “Sarayal-Quds” Sun Yi Shahada A Yammacin Kogin Jordan

Rundunar “Sarayal-Quds” ta kungiyar Jihadul-Islami ta sanar da shahadar mayakanta biyu a yammacin kogin Jordan sanadiyyar harin da sojojin mamaya na Haramtacciyar Kasar Isra’ila su ka kai. Daya daga cikin shahidan shi ne Yusuf Ali Asa-Asa, dan shekaru 37, da kuma Mahmud Abdullah dan shekaru 26, sun kuma yi shahadar ne a jiya Alhamis. Sanarwar […]
Kungiyar ‘Yan’uwa Musulmi Ta Soki Shirin Trump Na Bayyanata A Matsayin Kungiyar Ta’addanci

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayar da umarnin a fara tsara yadda za a shigar da kungiyar “Muslim Brotherhood” a cikin jerin kungiyoyin ta’addanci na waje. Kungiyar ta ce, babu wani dalili da Amurkan za ta iya samu da zai tabbatar mata da cewa kungiyar tana ayyukan ta’addanci. Haka nan kuma kungiyar ta ce, […]
Kasashen Qatar Da Jordan Sun Yi Allawadai Da Harin “Isra’ila” A Kasar Syria

A bayanin da ma’aikatar harkokin wajen Qatar ta fitar a yau, ta yi tir da harin da sojojin na “Isra’ila” su ka kai wa kauyen Beit-Jin, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 13. Bayanin ya kara da cewa; Harin, yana a matsayin keta hurumin shugabancin kasar Syria da kuma dokokin kasa da kasa. Ma’aikatar harkokin […]
Senegal: Hambararren Shugaban Kasar Guinea Bissau Ya Isa Kasar Senegal

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Senegal ta sanar da cewa hambararren shugaban kasar Guinea Bissau UOumar Sissoko Embalo ya isa kasar a cikin wani jirgin sama na musamman. Sanarwar da ma’aikatar harkokin wajen kasar ta Senegal ta fitar a jiya Alhamis ta ce an dauko shi ne a cikin jirgin sama na musamman bayan da kungiyar […]
Limamin Tehran: Hadin Kai Ne Sakamakon Imani Da Ayyukan Kwarai Ne

Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran ya ce; Hadin kai a tsakanin al’umma yana a matsayin sakamako ne da Imani da aikin kwarai. Hujjatul-Islami Wal Muslimin Sayyid Muhammad Hassan Abu Turabi ya bayyana cewa; Aiki da hankali, da sani, da fahimtar siyasa tare da ruhi mai tsarki su ne ke haifar da hadin kai. […]
Yamen Ta Soki Kasashen Birtaniya Da Amurka Da Tsoma Baki Kan harkokin Kasarta

Rahotanni sun bayyana cewa kasar Yamen ta yi tir da matakin da kasashen birtaniya da Amurka suka dauka na sukar hukumcin kisa da aka yanke wa wasu yan leken asiri bayan kama su da laifi, tace bata amince da wannan mataki ba kuma tsoma baki ne a harkokin cikin gidanta. Ma’aikatar harkokin wajen kasar yamen […]
Isra’ila Ta Kashe Mutane 10 A Wani Hari Da Ta Kai A Birinin Damaskas Na Kasar Siriya

Rahotanni sun bayyana cewa Isra’ila ta kai hari ne a garin beit Jin dake gefen birnin damaskas da ya kai ga mutuwar mutane 10 yayin da wasu da dama kuma suka jikkata, wannan ya faru ne bayan rikici da ya barke tsakanin mazauna yankin da kuma sojojin Isra’ila da ya kai ga jikkata sojoji 6 […]
Jagoran : Amurka Ta Sha Kashi A Yakin Kwanaki 12 Duk Da Manyan Makamanta Na Zamani

Jagoran juyin musulunci na kar iran Ayatullah sayyid Ali Khamna’i ya bayyana cewa kasar Amurka bata ji da dadi ba a yakin kwanaki 12 da ta kaddamar a kan kasar iran a watan yuni, duk da amafani da ta yi da manyan makaman yaki na zamani da suka hada da jiragen yaki da kuma makaman […]
Ministocin Tarayyar Turai Sun yi Tir Da Karuwar Hare –Haren Da Yahudawa Ke Kai wa Falasdinawa

Gammayar ministocin harokin wajen kungiyar tarayyar Turai sun fitar da wata sanarwa da aciki suka soki hare haren da yahudawa yan share wuri zauna suke kai wa falasdinawa a gabar yammacin kogin Jodan da isra’ila ta mamaye kuma yake kara ci gaba fiye da kowanne lokaci a baya, Sanarwar ta fito ne daga minsitocin kasashen […]
An Rantsar Da Sabon Shugaban Mulkin Soja Na kasar Guinea-Bissau

An rantsar da Gen Horta N’tam a matsayin sabon shugaban mulkin sojan kasar Gunea-Bissau bayan juyin mulkin da sojoji suka yi. Gen Horta N’Tam ya zamo shugaban da zai mika mulki ga shugabannin farar hula inda zai kasance a kargar mulki na tsawon shekara guda. An dai rantsar da shugaban ne a wani takaitacce kuma […]
Isra’ila Na Barazanar Sake Shiga Wani Sabon Yaki Da Kasar Lebanon

Ministan yakin Isra’ila ya yi barazanar kai wa kasar Lebanon hari gadan-gadan, inda ya bukaci kungiyar Hizbullah ta kwace damarar makamai. Ministan yakin Isra’ila, Isra’ila Katz, ya yi gargadin cewa Tel Aviv a shirye take ta kaddamar da wani sabon yaki kan kasar Labanon matukar kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta ki mika makamanta zuwa karshen shekarar […]
Petro: Man fetur shine burin Amurka a Venezuela ba yaki da fataucin kwayoyi ba

Yayin da ayyukan sojin Amurka ke karuwa a yankin Caribbean da Pasifik, shugaban kasar Colombia Gustavo Petro ya zargi gwamnatin Trump da yin amfani da matsin lamba kan kasar Venezuela da sunan yaki da fataucin muggan kwayoyi a matsayin hujjar samun damar shiga kasar don mamaye albarkatun man fetur da Allah ya huwace wa kasar. […]
Tarayyar Afirka ta yi Allah wadai da juyin mulkin a Guinea-Bissau

Shugaban Hukumar Tarayyar Afirka, Mahmoud Ali Youssouf, ya yi Allah wadai da juyin mulkin da sojoji suka yi a Guinea-Bissau a ranar Alhamis, inda ya yi kira da a gaggauta sakin hambararren shugaban kasar Umaro Sissoco Embaló da sauran jami’an da ake tsare da su. A cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar, ta sake […]